IMPORTANT TIPS

🎀Important tips by mallama Juwairiyah Bauchi 🎀
💐 idan zakisaka pad to the bigger part that is the wider part shine zakisa ta gaba , the thin part kuma ta baya, sai kisamu virgin olive oil ki diga akan pad din from farko har karshe, shi olive oil Din zai Hana blood din ya Yi staining dinki, koda a misali kinjima dashi it'll not allow the growth of microorganisms
💐 Idan kina menstrual period ba'a so kina shan ruwan sanyi sbd yanada Illa Yana sa sanyi ajikin mace, sai sa jikin mace yasake, Sannan ki guji sugary products during period, karkisha fruits, da juices yanada Illa akokacin menstrual period, dakuma miyan karkashi
💐 wasu Suna cewa hulba Yana matse mace sincerely bayayi, coz buda mace yake coz, shi hulva masu ciki ke amfani dashi sbd yana bude pelvic so that yayi making mace tahaihu cikin sauqi Cox yaron xaifito sbd wurin yabude, so duk wacce tace mki Kiy amfani da hulba wajen sit bath karkiyi
💐 After shaving of power house😀 ko armpits ki Yi rubbing either tomatoes, cucumber, lime, lemon or Irish potatoes yayi kaman 20mins
💐 Virgin coconut oil idan kina shafawa a in-between your thighs Yana sa cinya haske.
💐 During menstrual cycle baaso mace tayawaita exposing jikinta to AC or fan because your body is open, everywhere is open and active during your period so try to cover up
💐
🎍Moringa + honey + milk.
🎍Dates + coconut +milk.
🎍Carrot + water melon +milk
Sunada amfani sosai ta gyaran mace and the husband can also take it.
Posted as received. Pls keep fwd..

Post a Comment (0)