FUSHI
FUSHI Yayin da zuciya ta fusata, Hankali tabbas zai ɗimauta, Kai da za a haɗe da magauta, Lallai kuwa da za'a fafata. Jini …
FUSHI Yayin da zuciya ta fusata, Hankali tabbas zai ɗimauta, Kai da za a haɗe da magauta, Lallai kuwa da za'a fafata. Jini …
HASSADA Mai hassada ya wahala, Wanna ya faɗa juhala, Ya yi wa kansa talala, Da igiya yawan malala. Da ma ka gane ka daina, Kaf…
ALƘALAMI Jama'a ina sallama, Ni ne nan alƙalami. Batu yau nake shirin yi, Ga ɗalibai har malami. Ni ne abin tsoro wurin ja…
Ban Damu Ba 1. In na sa abu a gaba, Matuƙar bai muni ba, Ba zan taɓa bari ba, Ko da gezau ba zan ba, Ba kuma zan damu ba.…
BIRNIN WAKANDA 1. Mu baƙaƙen fata ne, Mu 'yan Afirka ne, Mu ma mutane ne, Mu ne 'yan Wakanda. 2. Muna fahari da t…
Canjin Canji Da sunan Rabbana Allah, Wannan wanda Ya yo canji. Allahu, Al-Ƙaliƙu gwani, Wannan da Ya yo kaji. Allah don Alfarm…
Demokuraɗiyya 1. Allah gwani Kai ne mafi hikima, Ka ji ƙaina Ka yi mini rahama, Domin ManzonKa mai alfarma, Wannan da ya zo …
Ku saurari wannan bidiyo domin sanin menene kogin so. #haimanraees
💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁 MUJALLAR FINA-FINAN INDIYA 💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁💎🍁 KE GABATAR MUKU DA SHIRIN ༄🌼༄🌼❄️✿🌀...♡...🌼༄🌼༄…
TA'AZIYYAR DILIP KUMAR Da sunan Allah na mai girma Wannan da ya yo mu mai rahama A wurinsa gafara muke nema Mun yarda da kai…
JARUMAI GUDA GOMA WAƊANDA KO NI NA SAMU DAMA ZAN IYA YI MUSU DUKAN TSIYA. Jaruman fina-finan Indiya sau da dama suna iya yin abu…
LAMARIN DUNIYA Bismillah da sunan Allah Rahimi Shi ya yi akuya kuma shi ya yi raƙumi Ba ya gajiya balle ya yi gumi Ba ya damuwa …
FASSARAR WAƘAR MOHABBAT KI JHOOTI • Waƙa - Mohabbat Ki Jhooti • Fim - Mughal-e-Azam • Harshe - Hindi = Hausa • Shekarar Fita -…
FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN KGF: CHAPTER 1 • Fim - KGF: Chapter 1 • Shekarar Fita - 2018 • Harshe - Hindi = Hausa • Fassarawa - Ja…
JARUMAN INDIYA GUDA GOMA WAƊANDA ZA SU IYA YI MAKA SHEGEN DUKA. Da yawan masu kallon fina-finan Indiya sun yarda cewa irin ƙarfi…
FASSARAR WAKAR SAIYAARA • Waƙa - Saiyaara • Fim - Ek Tha Tiger • Harshe - Hindi = Hausa • Shekarar Fita - 2012 • Sauti - Sohai…
LA'ANANNIYA Da sunan sarki gwani guda zan yo waƙar la'ananniya Allahu Azizu, Al-Karimu mai ikon duka duniya Ina roƙonka…
ZAIDU IBRAHIM BARMO Da sunan Rabbana zan fara waƙar Zaidu Kogin maliya babu mai ganin ƙarshenka. Ɗa wurin Ibrahima na layin su …
SHIN NAWA NE TSADAR KOFIN ƘIYAYYA? Ban taɓa sanin cewa haka yake da tsada ba. Ina so ne in san tsadar ƙiyayya, don haka sai na …