WAƘAR FAUZIYYA D. SULAIMAN
JINJINA DA YABO GAREKI, BISA AIYUKKA NA JINƘAI, ALLAH ƘARA RIƘO DA HANNUNKI FAUZIYYA D. SULAIMAN. Ya mafi iya saka khairi, Ka …
JINJINA DA YABO GAREKI, BISA AIYUKKA NA JINƘAI, ALLAH ƘARA RIƘO DA HANNUNKI FAUZIYYA D. SULAIMAN. Ya mafi iya saka khairi, Ka …
Tun Tsuntsaye su na sheƙa Dukkan Sassa Na Lelleƙa Don warware ɗaurika sarƙa Da su kai wa rai riƙon Salka A Sahara ba Sa…
FUSHI Yayin da zuciya ta fusata, Hankali tabbas zai ɗimauta, Kai da za a haɗe da magauta, Lallai kuwa da za'a fafata. Jini …
HASSADA Mai hassada ya wahala, Wanna ya faɗa juhala, Ya yi wa kansa talala, Da igiya yawan malala. Da ma ka gane ka daina, Kaf…
JA'IRI Shugabanci ya yi Mulki kam ya yi Hawa karaga ya yi Juya mutane ya yi Sharholiya ma ta yi. Tsula tsiya na da da…
JAGABA 1. Bismillah da sunan Rabba, Wannan da ya yo 'yan Maraba, Ya aiko manzo mai haiba, Muhammadu bai taɓa ƙarya ba, Al…
KAI AKE GANI Kai nake gani, Kai nake gani, Kai nake gani ina kodumo abina. Masoyanka na da dama, Suna ko'ina, Ƙwarewarka na…
ALƘALAMI Jama'a ina sallama, Ni ne nan alƙalami. Batu yau nake shirin yi, Ga ɗalibai har malami. Ni ne abin tsoro wurin ja…
Ban Damu Ba 1. In na sa abu a gaba, Matuƙar bai muni ba, Ba zan taɓa bari ba, Ko da gezau ba zan ba, Ba kuma zan damu ba.…
BIRNIN WAKANDA 1. Mu baƙaƙen fata ne, Mu 'yan Afirka ne, Mu ma mutane ne, Mu ne 'yan Wakanda. 2. Muna fahari da t…
Canjin Canji Da sunan Rabbana Allah, Wannan wanda Ya yo canji. Allahu, Al-Ƙaliƙu gwani, Wannan da Ya yo kaji. Allah don Alfarm…
Demokuraɗiyya 1. Allah gwani Kai ne mafi hikima, Ka ji ƙaina Ka yi mini rahama, Domin ManzonKa mai alfarma, Wannan da ya zo …
Manufata..... Bana bukatar turbar lusari. Allah ya tsaremu da sharri. A hanyar Sakkwato Faskari. A Jigawa akwai Maigatari. Mai …
K'a'ida 1. Ta saka jan gilas fuska ta kare, Ta ci adonta mai kyau tsararre. 2. A lokacin da mukai gamo a tare, …
Waiwaye adon tafiya @ 62 Mal Abdullahi Abubakar Lamido [WAKAR AREWA MU FARKA Yayin murnar Shekara 62...Ga tunatarwa: Rubutawa…
BIRNIN WAKANDA 1. Mu baƙaƙen fata ne, Mu 'yan Afirka ne, Mu ma mutane ne, Mu ne 'yan Wakanda. 2. Muna fahari da ta…
AL'UMMATA Al'ummata Ku mu hankalta Mu daina mita Mu ɗau nagarta Da halin bauta Bismillahi Allah da ya yo sammai Shi ya y…
ALHAMDULILLAHI Alhamdulillahi na gode rabbani Alhamdulillahi ya Jalla mai girma Alhamdulillahi godiya ga rabbani Alhamdulill…
BEGENKI Begenki yana a raina Ke ce jinin jikina Sannunki ruhina Sanyin idanuna Zaƙi nq bakina Sirrin muradaina Na fahimci …
DAMINA Yabanya ta yi shar-shar Furanni sun yi luf-luf Damina ta kankama Muna godiya wurin sarki Bismillah da kai zan fara Abin …