Cakwakiyar Zamani 07

🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
*CAKWAKIYAR ZAMANI*
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐


_by_ 👉🏼 *Nabilancy Luv*💘©



~*Pg 7...*~
Aminatu yarinyace me nutsuwa ga hankali akwaita da girmama nagaba da ita tanada sanyi gata da alkunya tamkar bafulatana

Aminatu ba fara bace bakuma bak'a k'irinba zamu iya kallonta a wankan tarwad'a kyakykyawa ce tanada doguwar fuska ga hanci harbaka,ga dara daran idanu da d'an bakinta d'an mitsitsi tanada gashi har gadon baya kitso baidame taba tafiyin kalba kotayi farkin d'anshi

Tunda Aminatu ta taso taga yanda Yaya baffa ke mata d'awainiya yake nuna mata gata fiye da yayarya Shikenan zcyrta takwanta akansa Allah ya d'ora mata k'aunarsa Amma bata tab'a tunanin tayi gigin gaya masaba sbd tasan ba mutuncin mace bane fara nuna tayinta akan namiji babu mutunci kwata² ace mace tafara fad'awa namiji cewar tanasonsa Dan haka saitabar abin a ckn ranta taita renon soyayyarsa har zuwa ranar da Allah ya yanke mata yafurta mata shima

Yaya baffa yaso Aminatu tun tana k'aramarta soyayyar da yake mata ta dabance ya Adana ne sbd yaga tanada k'uruciya saida yaga tamallaki hankalin kanta alokacin ta shiga SS one sannan ya furta mata tofa tundaganan suka fara gudanar da tsaftatacciyar soyayyar su

A kullum inta dawo daga makaranta saita shiga tagyara d'akin yayun nata tashare ta goge tas ta wanke toilet dukda Yaya baffa ba,a kadunan yake da zamaba Amma baya ganin Nisan zariya da Kd,Dan haka duk weekEnd yana gida sbd Aminatun Sa shikuwa Yaya suraj sai anyi Hutu yake dawowa gida ko wani abin yake buk'ata baffa ke karb'o masa yakai masa

Kowa yasan da wannan soyayya ta baffa da Ummien nasa mallam yaji dad'i sosai haka iyayansu mata sunsawa abin albarka

Itako Aisha dama ba shiri take da baffanba sbd yawan fad'an dayake mata intayi laifi a ckn gidan gayanda take Tara samari indare yayi tayi zancen da wancen me motar tayi da wancen me mashin d'in danma Mukhtar yana taka mata burki tunda shi kullum yana gida tana d'an shayinsa Amma Aisha kar take zcyrta a k'ekashe take batada mugun tsoro nawasu "yammatan zamanin


Alokacin da Aisha tazoyin candy saita rabawa k'awayenta iv akan zatai party

Tasami mallam da zancen anan ya fattataketa yace ba,a gidansaba wannan rashin mutuncinsa ana ganin girmansa a unguwa yasan indai akace party to sai maxa sunzo gurin anyi bad'ala

Taringa kuka tana d'ora hannu aka kamar wacce akaiwa rasuwa tashiga uku itakam antsaneta agidan aranar Mukhtar yakusa bugunta danta gudune dayayo kanta aiko dai taringa masa gunguni tana cewa ina ruwansa da ita"

Har gida tasami kawunta tashaida masa tana kuka aifa Kawu ya bata hkr yace zaixo yasami mallam anjima

Da Kawu yaxo yaringa rarrashin mallam akan yabarta ai babu maxa matane sallah zasuyi a ckn makarantar ake irin wannan partyn candyn to anan nefa mallam yabari


Dubu ashirin kawun yabata har Alqawarin sai mata sbwr waya yayi nangaba(duk sbd qudirin dake ransane)

Ranar da Aisha zatai prtyn batayi a ckn makarantaba guri takama Na musamman tagudanar da taronta kuma harda maxan Dan k'awayenta sunxo da samarinsu anan ma wani had'add'en gaye daya rako saurayin k'awarta ya k'yasa da ita yanuna yana sonta dayake taga yanayin shigarsa ba k'arya yad'au wanka motarsa tana shek'i tuni ba musu ta amsa masa yakarb'i nambarta Dan aranarma shiya kaita gida Amma bata yarda yak'arasa da ita hark'ofar gdnba anesa tasauka tanuna masa gidan,

tofa tundaga wannn ranar suka k'ulle da Adam Vila Wanda basa haduwa sai agidansu wata k'awarta ya d'auketa ya yawata da ita yadawo da ita gdn su k'awar yana bata kud'i tasaki jiki dashi

Aranar da Kawu yai mata Alqawarin siya mata waya bata mantaba taje tasameshi har gida da magariba ranar wata laraba yana falo azaune yana ganinta yai ajiyar zcy don aranar yaci burin ya aikata abinda bokansa yasakashi Yy.

Sabuwar wayar android yabata fara sai d'aukan ido take dubu ashirin yasiyeta taringa murna yakawo lemo me d'aukeda sinarin kashe jiki yabata batai gardamaba ta karb'a takurb'e tana ayyanawa aranta lallai kawunta yana qaunarta ita d'in "yar gatace agunsa

Tana gamasha da sakanni taji jikinta ya mutu murus idonta yana limshewa alamar bacci takeji menauyi ga wata muguwar sha,awa data kamata

Nanyaga abin yafara kamata babu alamar kunya atare dashi yaja ta zuwa bedroom d'insa yakwantarta agado yasille mata kayan jikinta yafara aika² da ita saida yagama biyan bukatarsa da ita yasami abinda akasakashi samu ajikinta sannan yadawo yaji dad'i aransa yanata xufa yana kallonta nan kuma yaji nadama tashigeshi yiyanxu mexaice da ita?

Take k'azamar zcyrsa ta ringa bujiro masa da hoton irin arxikin da zaiyi nangaba saikuma ransa yai fari yahau murmushi

Koda ta dawo hayyacinta tafurgita matuk'a gaya taringa kuka data fahimci abinda yaimata aiko masoyinta Adam bata yarda dashiba saidai suyi romance kawai dukda d'an Luv ne Amma bata yarje masa sunyi making Luv ba saigashi kawunta da take ganin girmansa ya haik'e mata batasan dalilin saba

Nan yaringa lallashinta yana bata baki yace mata" kiyi hkr Aisha walh sharrin shaid'an ne baxan sake mk ba Dan Allah kada Ni fad'a kowa kinji nayi mk Alqawarin zansai mk mota in nasami kujerar chairman kinji?

Tofa nan zcyrta ta girgixa wai! Ace tamallaki mota ai zata fantama zatayi garari gata dama ta dad'e dasanin ta zata dace da mota kowacce irice...
Yakatse mata tunani da fad'in" inhar kk rufamin asiri to walh mota sai wacce kikeso zaki hau dakanki zaki zab'a Aisha kuma metsadar gaske zansai miki,

Tayi murmushi tace"to Kawu baxan fad'a wa kowaba ya wuce,,
Ta mik'e tasaka kayanta yakawo kud'i dubu goma yabata yace tasaka kati

Tofa tunda yakashe bakin tsanya Shikenan bakinta gum babu Wanda yagane abinda suke ciki itada kawunta

Abin Allah sai Allah ya ara musu lokaci da xab'e yaxo Kawu Ibrahim yalashe k'uri,a yasami kujerar chairman kowa yatayashi murna har walima aka tsara su suraj da baffa suka dawo gida akayi walimar dasu yatara manyan malamai yasa sukai masa saukar karatu yabasu sadaka

Cikin "yan watanni da hawansa arxik'arxik'i ya fara bunk'asa yabiyawa yayansa da matansa kujerar hajji sukaje yasaiwa yaran maxa mota anan yafake yasaiwa Aisha yacika mata alqawarinta to Amma sai mallam yahanata hawa yace yafiso yaga tafito da miji tayi Aure inyaso tahau a gdn mijinta

Ab'oye Aisha suke had'uwa da Adam tunda tasan kawunta yakarb'e mata budurci Shikenan tasakarwa Adam shima yake gurxa

Aisha tana fantamawa su inna sukanyi mata fad'a akan yawan futar da takeyi saitace musu gidajen k'awayenta take zuwa sada zumunci

Saitaga mallam yana masallaci take fucewa Dan inya futa sallar magriba baya dawowa gida da wuri

Aminatu k'anwace agunta tsiransu shekaru uku Amma tafita tunani da hangen nesa haka zakuga tasaka yayarta agaba tanà mata fad'a akan tarage abinda takeyi Sauda yawa indare yayi inna A,i takanxo dubata d'akin taga ko tananan sai Aminatu takareta tace tana band'aki ko tacetafuta zance yanxu zata dawo sbd innarce meyi mata fad'a kuma tafi shakkar inna A,i akan inna halimar sbd inna halima takanyi mata karar faranci.

Wannan hali Na Aisha yanaciwa Aminatu rai tana shiga damuwa sosai akan haka ita gudunta kada " yan unguwar sugano yanda take yyawon dare tana zuwa gun namiji yana futa da ita kokuma tad'aukowa mallam abin kunya....

Tabdijan! Wannan shi ake kirada d'an mallam yak'i halin mallam!(Allah ya kiyaye)


~*Auntyn Sayyada*~💘

Post a Comment (0)