TAMBAYA TA 3249




*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,249*
=
Shin koya halasta inyi rantsuwa da Qur'ani? Misali inche narantse da Qur'ani hizifi 60?
=
=
Amsa
=
_Toh Alqur'ani maganar Allah ne, maganar Allah kuma siffarsace siffar Allah kuma ya halasta ayi rantsuwa da ita, dan haka Alqur'ani shima ya halasta kayi rantsuwa dashi kodai a dunkulensa ko wani sashensa kamar ince na rantse da falaqa da nasi, ko narantse da fatiha, ko narantse da Maliki yaumiddin, ko inrantse da ayatul kursiyyu ko Ayatud daini, wannan duk ya halasta insha Allahu****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*

*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.

Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)