MAGANIN HAWAN JINI

*MAGANIN HAWAN JINI*
➖➖➖➖➖➖➖➖➖


*مجلس خلفاء الراشد‎ين وعلى منهج سلف الصالحين*
Daga
Majalisin 
Khulafa'ir-rashidiin, bisa fahintan magabata na kwarai (salaf)
*::::*

Assalamu alaikum Malam, barka da warhaka, dafatan kana cikin koshin lfy ameen. 
Dan Allah ataimaka min da maganin hawan jini na Islamic. Nagode
                      *******

Wa'alaikumussalam warahmatullahi wabarkatuhu.

Asamu Garin *bardagush* qaramin cokali daya se azuba acikin tafasashshen ruwa kofi daya abarshi yayi kaman minti 10, se a tsiyaye asha da safe asake yin haka da yamma.
Har tsawon sati uku.

*GAREKU MASU HAWAN JINI*
Duk masu hawan jini 
Ina muku fatan alkhairi, Allah yabaku lafiya, inafatan kuna saneda abinda yake faruwa aduniyan yau, kuma kuna saneda yadda masu ciwon koda sukayi yawa masamman a arewacin Nigeria, kuma kashi 90% cikin dari na masu ciwon koda hawan jini shiyake sanadin kamuwansu da wannan cuta, saboda haka ina muku albishiri da wani magani mai sauki Wanda duk mai cutan hawan jini idan har yana amfani dashi yasamu kariya daga kamuwa da cutan koda, sannan Allah zai rabashi dawannan cuta har abada. Wannan magani itace tafarnuwa, sabida haka duk Wanda yake famada wannan matsalan ta hawan jini anaso yahadiye madaidaicin tafarnuwa guda uku bayan yabareta kullum dasafe kafin break fast, anaso yabada ratan hour daya kafin yakarya, sannan har wayau anason yawaita amfani da'ita acikin miya da sauran kayan abinci. Anaso ayi amfani dashi natsawon sati biyu sai ahuta har tsawon wata guda sannan akoma hadiyansa tsawon sati biyu, amaimaita yin haka har asamu lafiya. Amma danganeda sanyashi a abinci anaso acigaba babu denawa.
          Yazama dole akanmu mu'isar dawannan sako domin mukare yan uwanmu masu hawan jini daga kamuwa da cutan koda. Allah yataimaka.
Allah yasa adace 
=
*:::::*
➡ ```JAMEELA DAHIRU MUHAMMAD ```
                 _Muhsinat Datti_
________________________________
⏰Date=30-2-1440
              =10-11-2018
        +2349033206238
    +2347035269582
+2348063796175
🆓www.facebook.com/khulafaurrashidun
🌐 www.khulafau.cf
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ، أشْهَدُ أنْ لَا إِلَهَ إِلاَّ أنْتَ، أسْتَغْفِرُكَ وأَتُوبُ إِلَيْك
*In-kaga gyra kasanar damu, inbaka ganiba, kana iya turawa awasu, dansu amfana !*

1 Comments

Post a Comment