MASOYI NA HAƘIƘA

*KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE*:
🌐10/SHA'ABAN/1439HJRY
🌐27/APRIL/2018MLDY
🎙MAI GABATARWA=
*Sheikh Abubakar BN Mustafa Biu*
⭕TOPIC= [[MASOYI❤ NA HAQEEQA]]
NA KASASHI GIDA 5⃣
1⃣➖MUQADDIMA‼
Yaku bayin ALLAH! Muji tsoron ALLAH kuma musani an kebance dan adam da hankalinefa domin aikata abinda zai anfaneshi,
Halarto da hankalinka❗yi aiki da tunaninka❗kyale zuciyarka tasan cewa kai halittaccene kallafaffe❗akwai farillai akanka da ake nemanka da ita❗MALA'IKU 2 suna rubuce kallonka da kafuzzanka da aikinka❗numfashin rayayye takunsane zuwaga ajalinsa❗zamanka duniya kadanne❗garkameka a kabari yanada tsawo❗azabar biyewa son zuciya yanada tsanani❗ina dadinda kaji jiya⁉ ta wuce tabar nadama‼ nawa suka mutu cikin masu mulki da masu kudi da talakawa⁉ gasu can kamar basu taba koshiba❗kasalar ibada mafi munin abokine❗son hutu yana gadarda nadama‼
2⃣➖IN KAYI MAI KYAU KAYIWA KANKANE‼
💡ALLAH SW yace <<wanda yayi aiki mai kyau yayiwa Kansa kuma wanda yamunana yayiwa kansa>>
💡ALLAH SW yace <<in kun kyautata kun kyautatawa kankune in kuma kun munana kun munanawa kanku>> {SRT ISHA'I}
3⃣➖SO NA HAKIKA SHINE GARGADAR JUNA‼
💡ALLAH SW yace <<bamu aikokaba face sai don rahama ga halittu>>
💡ALLAH SW yace <<miminai maza da mata sashinsu makaunata sashine suna umurni da kyakkyawa suna hani da mummuna>>
💡ANNABI SAW yace "kataimaki dan'uwanka azzalumi da kuma wanda aka zalunta, shi azzalumin kahanashi zalunci"
4⃣➖MUMINI NA HAKIKA YANASON MAI NUNA MASA KURAKURANSA DON YAGYARA‼
Hakika SALAFUS SALIH suna neman wanda zai gaya musu kurakuransu don su gyara harma da tukwici,
♦UMAR IBN ABDIL AZIZ R/A ya bada shela alokacin Hajji cewa= duk wanda yazo yasanar damu kurenmu ko inda muka zalunci wani ko wani al'amari na taimakon addini ko al'umma- zamu bashi tukwicin dinari 100 zuwa 300, wato 6 million zuwa 18 million gorgodon girman gyaran,
♦UMAR IBN ABDIL AZIZ R/A ya taba rubuta wasika kamar haka=
Zuwa ga HASAN ALBASRY da MUTDARRIF IBN ABDILLAH IBN SHIKHEER- ASSALAMU ALAIKUMA, bayan haka, ina muku wasiyya da tsoron ALLAH, domin masu cewa suna tsoron ALLAH sunada yawa saidai masu aiki da ita sunada karanci, idan wasikata taxi muku nima kumini wa'azi kuma kada ku tsarkakeni da yabo❗
Ga amsar HASAN ALBASARY=
ASSALAMU ALAIK, ALHMDLH, bayan haka, lalle duniya gidane abin tsoro, an fitarda ADAM daga cikinta do ukuba, tana wulakanta wanda ya karramata, tana karrama wanda ya wulakantata, tana tsiyatarda wanda ya shagaltu da tarata, a kullum tana kashe mutane, kakasance ya Ameeral Muminina kamar mai sanya magani akan rauninsa wajen hakuri akan radadin maganin, domin kaucewa bala'in cutarda kake gudu,
5⃣➖MUMINI NA HAKIKA BAYA BUKATAR YABON MUTANE‼
💡ALLAH SW yace gameda muminai idan sun ciyarda abinci sai suce <<muna ciyarda dakune don ALLAH bamwa son sakayya a wurinku ko godiya>> {SRT INSAN}
♦Wata mata daga IRAQI yazo wurin UMAR IBN ABDIL AZIZ R/A, sai yace da ita= meye damuwarki⁉
Sai tace= ni macece daga Iraqi, inada 'ya'ya mata 5 sun kanjame suna cikin wahalar, shine nazo neman agajinka garesu,
UMAR IBN ABDIL AZIZ cikin kuka yaketa maimaita wannan kalmar- sun kanjame suna cikin wahala‼sai yadauko alkalami🖊 da takarda📒da tawada, yashiga rubuta wasika zuwaga gomnan Iraqi yana bada umurnin sanyasu a albashi,
 yatambayeta sunan 'yarta babbar, sai tafada, sai yasa sunanta a albashi, sai matar tace= ALHAMDULILLAAH❗sai yasa sunan ta 2 da ta 3 ta 4, duk tana cewa ALHAMDULILLAAH❗
yayinda zaisa ta 5 sai farin ciki yalullube matar sai tayiwa UMAR IBN ABDIL AZIZ adu'ar alheri da kuma godiya,
Sai ya ajiye alkalami da takardan yafasa rubuta ta 5 din, yacewa matar= Na rubuta hudunne don kina jingina godiya ga ALLAH Ma'abocinta amma tunda kin karkatarda godiyar zuwa gareni a na 5 din to na fasa sa sunanta, su hudun suriketa❗sai yabata takardan takaiwa gomnansu,
Yayinda matar ta iso IRAQI tamikawa Gomna wasikar✉📩📨 yabude yana karantawa sai yafashe da kuka😭 kuma yace= ALLAH YAJIKAN mai wannan takardan❗
Sai matar tace= ya rasune⁉
Gomna yace= Eh ya rasu‼
Sai matar ta kwalla ihu da kara, sai Gomna yace= kada kidamu bazan mayarda umurninsaba, sai ya iya mata bukatarta yadda UMAR IBN ABDIL AZIZ yanema, wato yasa 'ya'yanta hudun a albashin‼‼‼
👏🏻YA RABBANA KAHADAMU DA MASU SONMU DA KAUNARMU NA GASKIYA👏🏻MASU NUNA MANA KURAKURANMU DONMU GYARA👏🏻
AMIIIIIIIIIIIIIIIIIN👏🏻👏🏻👏🏻
📢📢SANARWA📢📢
 Ana gayyatar mazauna garin BIU- Jihar BORNO kowa yafito gobe Asabar 28/APRIL/2018MLDY- da kayan aiki domin fara aikin tonon ramin foundation na aikin zaiga ya makarbata na gari gaba daya, Wanda yake yamma da gari ko yamma da implasar, acan malang,
ALLAH YABADA IKON HALARTA,
AMIIIIIIIIIIIIIIIIIN👏🏻👏🏻👏🏻KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:
🌐10/SHA'ABAN/1439HJRY
🌐27/APRIL/2018MLDY
🎙MAI GABATARWA= Abubakar BN Mustafa Biu

Daga
*ZAUREN FIQHUS SUNNAH*

Post a Comment (0)