KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:
🌐08/SHAWWAL/1439-HJRY
🌐22/JUNE/2018-MLDY
🎤MAI GABATARWA= Abubakar BN Mustafa Biu
⭕TOPIC=
(BAYAN RAMADAN➖SAI ME KUMA⁉)
➖NA KASASHI GIDA 4⃣
1⃣➖MUQADDIMA‼
Ya ku bayin ALLAH muji tsoron ALLAH kuma mugode masa bisa bayyana mana hanyar shiriya da yayi, mu lazimci taqawa da kuma yi masa biyayya bisa turbar ANNABAWANSA da MANZANNINSA zamu rabautu duniya da barzahu da kuma lahira,
2⃣➖RAMADAN MAKARANTAR ALHAIRI CE‼
Ya ku bayin ALLAH lalle daga sunnar ALLAH akwai jujjuyawar dare da yini, jiya jiya fa muke cewa RAMADAN saura wata kaza❗saura mako kaza❗saura kwana kaza❗RAMADAN ya shigo kamar walkiya yanzu ya shude da mako guda❗hakama rayuwarmu wata rana zata kare😭‼
Hakika RAMADAN yayi mana bankwana ya tafi amma da ayyukanmu da maganganunmu, Wanda yayi mai kyau ana masa bushara da karba domin ALLAH baya tauye aikin mai kyautatawa, Wanda yamunana yatuba zuwaga ALLAH, domin uzuri kafin mutuwa karbabbene, kuma ALLAH yana son masu tuba❗
🌙RAMADAN makarantace ta tsoron ALLAH➖🎙ALLAH yace <<an wajibtarda azumi akankune domin kuji tsoron ALLAH>>➖tsoron ALLAH kuma bai takaita a RAMADAN kawaiba= shi ibadane na dindindin,🎙ANNABI SAW yace "kaji tsoron ALLAH duk inda kake"
🌙RAMADAN makarantace ta ibada➖🎙<<idan 10 nakarshen RAMADAN yazo ANNABI SAW yakan kara zage dantse kuma yafarkarda Iyalansa>>➖ibada bai takaita a RAMADAN kawaiba, shi ibadane na dindindin🎙ALLAH SW yace <<kabautawa ALLAH har mutuwa yazo maka>>
🌙RAMADAN makarantace ta Qiyamullaili➖🎙ANNABI SAW yace "wanda yayi Qiyamullaili a RAMADAN don imani da neman lada an gafarta masa abinda yagabata na zunubbansa"➖QIYAMULLAILI kuma baiwar takaita da RAMADAN kawaiba, shi ibadane na dindindin,🎙ALLAH SW ya siffanta muminai cewa <<sun kasance lokaci kadanne suke barci daga dare>>
🌙RAMADAN watace ta azumi➖🎙ALLAH SW yace <<watan RAMADAN wanda aka saukarda QUR'ANI aikinsa.......... wanda yahalarci watan yayi azumi>>➖azumi kuma bai takaita a RAMADAN kawaiba, shi ibadane na dindindin,🎙ANNABI SAW ya shar'anta SITTA SHAWWAL & litinin da alhamis & ranar Arafat & Tasu'a da Ashura....
3⃣➖BAYAN TAFSIRAI- SAI ME⁉
Ya ku bayin ALLAH Hakika wa'azozi da tunatarwa da kwadaitarwa da tsoratarwa cikin tafsiran QUR'ANI MAI GIRMA a tsawon Kwanakin RAMADAN basu gusheba suna ratsa kunnuwan mutane- imma kai tsaye ko ta radiyo ko talabijin ko ta yanar gizo Facebook ko What's up wasuma har musulunta sukayi, masu tafsirin da masu daukan nauyin yadawar a kafofi daban daban ALLAH YASAKA MUSU DA ALHAIRI- AMIIIIIIIIIIIIIIIIIN, sai me kuma tunda an gabatarda wa'azozi⁉
Ya ku bayin ALLAH! Hakika jin gyararren wa'azi da aiki dashi yanada tasiri kwarai ga wanda yasami dacen sauraro da anfanuwa da ita, don AMFANIN WA'AZI AIKI DA ITA‼
ALLAH SW yayi bisharori guda 4 awuri daya ga wanda ya wa'azantu yayi aiki da wa'azinda aka masa=
🎙ALLAH SW yace <<da suna aiki da abinda ake musu wa'azi dashi da ya zame musu alhairi da tsananin tsabati▪kuma yayinnan da zamu basuda game wurinmu Lada mai girma▪kuma mu shiryar dasu tafarki madaidaici▪(SRT NISA'I➖66-68)
⬛SHEIKH ASSI'IDY RHMHLH➖karashin wannan ayar yace=
Sa'annan ALLAH SW ya rattabawa masu aiki da wa'azozinda aka musu abubuwa guda 4=
(1) ALHAIRI➖(لكان خيرا لهم)
Wato zasu kasance cikin zababbun mutanen kirki masu siffantuwa da siffofi na kyawawan ayyukan kirki da aka umurcesu dashi da nisantar munanan ayyukanda aka kwabesu dashi,
(2) TSABATI MAI YAWA➖(واشد تثبيتا)
Samun tabbatuwa da karinsa, ALLAH SW yana bawa masu imani tsabati saboda tsayin dakarsu wajen kwatanta abinda akayi musu wa'azi akai, zai basu tsabati a rayuwarsu yayin fitintinu da masifu,
((ALLAH zai bashi tsabati a duniya yatabbata akan gaskiya, hakanan yayin mutuwa yacika da kalmar shahada, cikin kabari kuma ya amsa tambayoyi, a kiyama kuma yatsallake siradi kuma yashiga ALJANNA))
(3) LADA GWAGGWABA➖(لاتيناهم من لدنا اجرا عظيما)
Zai samu Lada mai yaga farin ciki a duniya da kuma madawwamin ni'ima a lahira wacce 👀ido bata taba ganina, 👂🏽kunne bata taba jiba, bai taba zuwa cikin tunanin mutumba‼
(4) SHIRIYA MIKAKKIYA➖(ولهدينهم صراطا مستقيما)
Wanda aka bawa taufikin bin hanya madaidaiciya Hakika an bashi muwafakan samun dukkan alhairi da kuma
tunkude dukkan sharri‼
4⃣➖JAJE & TA'AZIYYA😭‼
Muna jajintawa al'ummar jihar BAUCHI bisa ibtila'inda yasamesu na iska da ruwa da kuma gobara‼
Rayukanda aka rasa ALLAH YAJIKANSU KUMA YAKARBI SHAHADARSU‼
Dukiyoyinda akayi asararsu ALLAH YABADA LADANSU KUMA YACANZASU YAMAYE GURBINSU DA MAFIYA ALHAIRI👏🏻‼
YA RABBANA KABAMU MUWAFAQAN SAURARON INGANTATTUN WA'AZOZI DA FAHIMTARSA KUMA KA BAMU IKON KWATANTAWA KUMA KAKARBA MANA KUMA KABAMU KYAKKYAWAR MASAUKI ACIKIN KABARINMU DA KUMA KATAFARIYAR KASAITACCIYAR MASAUKI CIKIN ALJANNAR FIRDAUSI,
AMIIIIIIIIIIIIIIIIIN👏🏻👏🏻👏🏻
via= Abubakar BN Mustafa Biu✍🏽KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE:

via= Abubakar BN Mustafa Biu✍🏽