MAI AZUMI KA YAWAITA ADDU'A


MAI AZUMI KA YAWAITA ADDU'A KARƁAƁƁE NE! 

Manzon Allah (SAW) yace; "Mutum uku ba'a mayar da addu'arsu (ba tareda an karɓa ba);

1. Shugaba mai adalci.

2. Mai azumi alokacin da zai yi buɗa baki (kafin yaci ko yasha wani abu)

3. Addu'ar wanda aka zalunta, ana tafiya da ita asaman gajimare abude mata kofofin sama, Allah yace : Na rantse da buwayata zan taimakeka koda kuwa bayan wani lokacine". 

الترمذي ٢٥٢٦
Allah Ta'ala ka biya mana bukatun. 

#Zaurenfisabilillah

https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)