RIKICEWAR JININ HAIL

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Bayani Akan Rikicewar Jinin Haila_*

Wani lokacin jini yana daukewa mace amma bayan ta sadu da mijinta sai taga jinin ya dawo to irin wannan ya kamata mace tarinka amfani da auduga ko farin kyalle wajen ganewa ko akwai saura domin akwai macenda koda ya dauke ba aso tayi gaggawar saduwa da mijinta anaso A kalla asamu sa'o,i ashirin da hudu (24hours) sannan tayi wanka.

Haka kuma lokacinda mace tasamu ciki shi wannan jinin yana daukewa ya zama abincin wannan jaririn shiyasa mace mai ciki bata ganin jinin hailan ta saidai idan na cutane shima wannan bashida hukuncin jinin haila.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)