RIKICEWAR AL'ADA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_RIKICEWAR AL'ADA_*

Koda yake ana samun canjawar lokacin zuwan al'ada kwanaki uku zuwa biyar to amma rikicewar sa alamune na matsala kuma ciwon sanyi (infection) shine kan gaba wajen kawo matsalar rikicewar al'adar mace,
Ana samun matsalar aljanu suma sukan jawo matsalar rikicewar al'ada don haka me fama da wannan matsala ta nemi magani.

*_Ga Wani Maganin A Gwada_*
Ga wadanda ciwon sanyi ya jawo musu matsalar sai a samu wadannan abubuwa kamar haka;

* Habbatus Sauda 
* Garin Qustul Hindi * Garin shazabu 
* zuma  

*Bayani;* sai ki samu wadannan abubuwa kamar yadda aka zayyana asama a zubasu agauraya ana shansa safe da yamma, in sha Allahu za a samu lafiya.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)