ALAMOMIN NAMIJIN DARE


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Wasu Daga Cikin Alamomin Namijin Dare_*

*Sune:-*
* Mafarkin jarirai
* Mafarkin wani na saduwa dake.
* Bacin rai da faduwar gaba.
* Mafarkin ruwa.
* Yawna ciwon kai.
* Jin motsi a ciki.
* Lalacewar maganar aure ga budurwa.
* Damuwa da rama ko qiba marar misali.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)