HAƊIN ƊAN KUMASAU

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Garin Dan Kumasau Don Karin Ni'ima Da Kuma Gamsar Da Maigida_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Dan kumasau
* Ridi 
* Garin kanunfari
* Sassaken baure 
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki gyara su ki dakesu sosai suyi laushi sai ki dunga diba kina sha da madara.

Wabillahi Taufiq

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1


Post a Comment (0)