ANKO DOMIN AURE



ANKO DOMIN AURE


Tambaya:--- 

 anko namata da akeyi ko Maza saboda buki ya hukuncinsa ashari'a in godiya.

Amsa:----

Nisantar anko a lokacin bukukuwa ne ya fi dacewa ga musulmai domin: 

1) kafirai ne su ke yinsa a lokutan bukukuwansu, kuma Annabi ya hana kwaikwayonsu ta al'adunsu. [FATA'WAL LAJNATID DA'IMA; 24/26]

2) Ya na kara sa wahala ga aure, kuma alamar samun albarkar aure ita ce saukinsa tun daga farko har zuwa gama shi.

 [IRWA'UL GALIL; 1928, MAJMU'U FATA'WA; 32/192, FAYDHUL QADIR; 3/482]

Amsawa:--- Sheikh Abdurrazak Yahaya Haifan

Daga
Miftahul ilmi
Post a Comment (0)