WASU FITATTUN JARUMAN FINAN INDIYA DA INKIYAR SU

WASU FITATTUN JARUMAN FINA FINAN INDIA DA INKIYAR SU

India ƙasa ce da take da Jaruman Fina Finai bila adadin, wasu yara, wasu matasa, wasu kuma sun manyan ta. Yau da gobe ta sa ana kiran waɗannan jarumai da sunaye mabanbanta, wasu saboda iya aikin su ake kiran su da waɗannan sunaye, wasu kuma saboda dalilai na kasuwanci, hulɗar su ko kuma halayyar su. Ga dai kaɗan daga cikin irin waɗannan jarumai da laƙubban su:

1. Amitabh Bachchan - Big B

2. Shah Rukh Khan - King Of Bollywood 

3. Salman Khan - Being Human 

4. Aamir Khan - Mr. Perfectionist 

5. Ravi Teja - Mass Maharaja 

6. Chiranjevi - Mega Power Star 

7. Allu Arjun - The Stylish Star 

8. Ram Charan Teja - Mega Power Star 

9. NTR Jnr - Young Tiger 

10. Prabhas - Rebel Star 

11. Dharmendra - Action king 

12. Mahesh babu - the prince of tollywood 

13. Rajesh Khanna - Superstar

14. Amrish Puri - Mogambo

15. Akshay Kumar - Mr khiladi

16. Hrithik Roshan - Greek God of Bollywood

Wanne Ne Naka/Ki?

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Hãïmâñ Khãñ Řăééş <••••••••••••••••••••••••••••>
 08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
 Instagram: Haimanraees 
 Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)