IKON ALLAH NA KWANCE YA FADI



IKON ALLAH NA KWANCE YA FADI
Wani saurayine da budurwarsa suke tafiya akan titi. Kawai sai ga wata babbar MOTA mai tsada ta antayo ta tsaya a gabansu. Sai wannan budurwar tace katafi kawai sai mun sake haduwa baffanane yake min magana. Dasauri ta nufi inda motar take tana washe baki. Tana zuwa sai wanda ke cikin motar yace sannu, sai tace yawwa. Yace ba dake nake magana ba da kanina da kuke tafiya tare nake magana !

In kece ya zaki yi?

KARYAR BOKO 
Post a Comment (0)