Yadda Ake Hadin Matsin Dan Kadafi Don Matse Gaba Tsut Da Dandano



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Matsin Dan Kadafi Don Matse Gaba Tsut Da Dandano

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin dan kadafi
* Garin saiwar icen taba
* Kitsen zakara
* Man damo
* Zuma 
* Miski
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadasu guri guda ki kwaba sai ki dora akan wuta mara karfi sosai kina juyawa har ya hade sai ki samu mazubi ki zuba a cikin duk lokacin da zaki je ma maigida sai ki diba ki sa a gabanki, amma kamar irin saura minti goma ki kusanci maigida zaki sa, hmmmm yar uwa wannan daren zai ji ya fita daban da kowane irin dare saboda gamsuwar da zai samu.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)