π©πΌ♠ *MUSLIM LADIES WW.* ♣π©πΌ
*TARBIYYA*
_Hak'ik'a *TARBIYYA* wani babban nauyi ne akanmu wanda Allah (s.w.t) ya d'ora mana,kuma lallai ne akanmu mu tsaya mu kula da hakkin Allah a kanmu,mu mata muna da hanyoyi da dama da zamu bada muhimmiyar gudun mawa a addini,muna da matsayi mafi girma a cikin al'umma,a matsayinmu na mata,iyaye,yayi,k'anne,y'ay'a bai kamata ace muna sakaci gurin bada tamu gudun mawarba,duba da hadisi ANNABI (S. A. W)...._
*DAGA ABDULLAH (R.A) YA CE:ANNABI (S.A.W) YA CE:"DUKKANINKU MASU KIWO NE,KUMA LALLAI NE SAI AN TAMBAYEKU GAME DA KIWON DA AKA BAKU,SHUGABA MAI KIWO NE KUMA ZA A TAMBAYESHI AKAN KIWON DA AKA BASHI,MIJI/MAGIDANCI MAI KIWO NE A BISA IYALINSA KUMA LALLAI SAI AN TAMBAYE SHI ABISA KIWON DA AKA BASHI,MACE MA MAI KIWO CE A GIDAN MIJINTA KUMA LALLAINE SAI AN TAMBAYETA ABISA KIWON DA AKA BATA,BAWA MAI KIWONE ABISA DUKIYAR UBAN GIDANSA KUMA LALLAI NE SAI AN TAMBAYESHI ABISA KIWON DA AKA BASHI",ANNABI (S.A.W) YACE "KU SAURARA,DUKKANINKU SAI AN TAMBAYEKU ABISA KIWON DA AKA BAKU"..*
*(BUKHARI NE YA RAWAITO)*
_~SHIN ME AKE NUFI DA KALMAR~_
*KIWO??*
*KEEP FOLLOWING..*
_~SHDG~_
*(SMASHER, HUBBEEY, DIDEEYLOV & GENTLE)*