KYAWAWAN HALAYE SU AKA FI BUKATA BA TARIN ILMI BA.



-🍃💙

KYAWAWAN HALAYE SU AKA FI BUKATA BA TARIN ILMI BA. 

Shaykh Muhammad Basheer Al-ibrahimy Allah ya masa rahama yana cewa dalibansa "Kada karancin rabonku cikin ilmi ya dame ku matukar kun samu rabo mai yawa na kyawawan halaye. Domin Al'ummarku tafi tsananin bukatar kyawawan halaye sama da yadda take bukatar ilmi, saboda wannan kaskanci da wannan Al'umma take cikinsa a yanzu ta same shi ne saboda karancin kyawawan halaye ba wai dan karancin ilmi ba". 

عيون البصائر ٢٩٦.

# Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah

Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
Post a Comment (0)