Friday Messages 060

Ya Allah ka iyamana da iyawarka, Ya Allah ka karemu da kariyarka, Ya Allah ka Azurtamu da Azurtawarka, Ya Allah ka shiryar damu da shiriyarka tafarkin Addininka, Ya Allah ka ciyar damu halal kuma ka nisan cemu haram ba don Halinmu ba,Ya Allah ka yantamu da iyalenmu da zuriyarmu cikin bayinka yantattu,Ya Allah ka shiryar damu da dukkan Zuriyarmu bisa sunan Annabinka abin kaunarmu Muhammadu s.a.w. Ya Allah ka fahintar da shugabannimu bisa tsoron saduwa da hukuncinka ranar hisabi da ikon shigabancin mai  adalci, Ya Allah kayi mana gafara.Barka da juma'a

Post a Comment (0)