Friday Messages 069

*GORON JUMU'AH*

Hakika kyawawan Dabi'un MANZON ALLAH (S.W.A) sune, Sada Zumunci, Kyautatawa, karamci, Girmamawa, Afuwa, Karbar Uzuri, Gaskiya, Rikon Amana, Cika Alkawari, Hakuri, Jin kan marayu da Tausayin Talakawa. ALLAH ya Azurtamu da  Wadannan Halaye Ameen.

*BARKAN MU DA SAFIYAR JUMU'AH*

Post a Comment (0)