Fassarar Kalaman Fim Din Happy New Year
Shekarar Fita- 2014
1
Kismat badi kutti cheez hai ... saali kabhi bhi palat jaati hai
Kaddara Tamakar Karuwa Ce... Tana Iya Canjawa a Koyaushe
(Shah Rukh Khan)
2
Roti ke bina insaan chaar hafte jee sakta hai, pani ke bina chaar din aur hawa ke bina shayad chaar minute ... lekin umeed ke bina insaan chaar second bhi nahi jee sakta hai
Dan Adam yana iya rayuwa na tsawon Sati hudu ba tare da abinci ba, Kwana hudu ba tare da ruwa ba kuma Watakila Mintina hudu ba tare da iska ba... Amma mutum baya iya Dakika hudu ba tare da buri ba
(Shah Rukh Khan)
3
Duniya mein do tarah ke log hote hai ... winners and losers ... lekin zindagi har loser ko woh ek mauka zaroor deti hai ... jis mein woh winner ban sakta hai
A wannan duniyar mutane iri biyu ne... Masu Nasara da marasa nasara... Sai dai rayuwa takan baiwa kowane Mara Nasara dama guda daya... Wacce zai iya zama mai nasara shima
(Shah Rukh Khan)
4
Haaro toh haaro ... par izzat mat utaaro
Idan Ka rasa shi kenan... Amma kada ka rasa Kimar ka
( Deepika Padukone)
5
Madar ... chhod na yaar!
Mama... Kawai Ki Manta
(Shah Rukh Khan)
6
Jitni khushi aapko hamare yahan aane se ho rahi hai ... usse kahin zyada dukh hamare jane pe hoga
Duk irin Dadin Da kuka ji sakamakon Kasancewar mu anan... Bakin cikin ku sai ya nunka haka yayinda muka tafi
(Shah Rukh Khan)
7
Dance na ek puja hai ... dance ek art hai art
Rawa Bauta ce... Rawa shiri Ce
Deepika Padukone
8
Kismat bahut hi sahi cheez hai ... agar iraadon mein dum ho toh saali palat hi jaati hai
Sa'a abu ce mai matukar kyau... Idan Niyyar ka tana da kyau to tabbas zata zo gare ka
(Shah Rukh Khan)
9
Saat minute, saat minute hai tumhare paas ... aaj is stage pe kaise dance karna hai yeh main tumko nahi batayegi ... kya malum aaj ke baad hum sab saath mein hoyenge ki nahi hoyenge ... aaisa chance milenga ki nahi milenga ... lekin aaj agar is team ka har ek dancer apni zindagi ka best dance karenga na ... toh aai shapath yeh saat minute tumse koi nahi cheen sakta ... god bhi nahi
Kuna da mintina bakwai... A yau ba zan fadawa Kowannenku yadda zai yi rawa akan mumbarin nan ba... Wa ya sani ko zamu hadu ko ba zamu sake haduwa ba bayan yau... Ko zamu sake samun irin wannan damar ko a'a... Amma a yau idan kowane dan rawa a wannan tawagar zai yi rawa iya yinsa... To na rantse da Mahaifiya ta babu wanda ya isa ya sace wadannan mintina bakwai din daga gare ku... Ko ubangiji ne
Deepika Padukone
10
Badi badi fights mein aaisi choti choti maar toh lagti rehti hai
A manya manyan fada kananan raunuka sukan faru
(Shah Rukh Khan)
11
Maut uske liye bahut choti sazaa hai ... insaaf toh tab hoga jab woh maut ke liye tadapega aur usse maut nahi milegi
Mutuwa Karamar horo ce a Gareshi... Hukuncin zai tabbata ne yayinda zai yi kuka domin mutuwa tazo masa, amma ba zai same ta ba
(Shah Rukh Khan)
12
Kaun kambhakt bardaash karne ko pitta hai ... hum toh pitate hai ki roz yahan aa sake ... maar kha sake, bhav gira sake
Waye zai soayi ta dukan shi saboda ya ji zafin kawai... Nakan yarda a buge ni ne domin in dawo nan kullum... Saboda a dake ni farashin ya karye
(Shah Rukh Khan)
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com