Fassarar Wakar Hawayein
Sunan Waka:
Hawayein
Sunan Fim: Jab Harry Met Sejal 2017
Rubuta Waka;
Irshad Kamil
Rera Waka:
Arijith Singh
Hada Sauti:
Pritam
Mai Fassara: Haiman Raees
(08185819176)
* Tujhko... Main Rakh Loon Wahaan...
Ina So In Aje Ki A Wannan Wurin
* Jahaan Pe Kahin... Hai Mera Yaqeen...
Inda Yarda Ta Take
* Main Jo... Tera Na Hua...
Idan Har Ban Zamo Naki Ba
* Kisi Ka Nahin... Kisi Ka Nahin...
To Ba Zan Taba Zama Na Kowa Ba
* Le Jaaye Jaane Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Yasan Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Mu?
* Le Jaaye Tujhe Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Yasan Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Ki?
* Begaani Hai Yeh Baaghi Hawayein, Hawayein
Wadannan Iskokin Fa Ba Sanannu Bane Kuma 'Yan Tawaye Ne
* Le Jaaye Mujhe Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Yasan Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Ni?
* Na Mujhko Khabar, Na Tujhko Pata...
Bani Da Labarin Hakan, Kuma Kema Baki Sani Ba
* O... Hawayein, Hawayein... X4
Ah... Wadannan Iskokin x4
* Baanati Hai Jo Tu
Wadannan Dai Da Kika Samar
* Woh Yadein Jaane Sang Mere Kab Tak Chale
Wa Yasan Iya Tsawon Lokacin Da Wadannan Tunanukan Zasu Dauka A Tare Da Ni?
* Inhi Mein To Meri...
A Cikin Hakan Dai Kuma
* Subah Bhi Dhale, Shamein Dhale, Mausam Dhale
Ranaku Na, Yammacai Na Da Yanayiyyika Na Suke Wucewa
* Khayalon Ka Shehar...
Birnin Mafarkai
* Tu Jaane Tere Hone Se Hi Aabaad Hai
Yana Cika Ne Kawai Yayinda Kika Wanzu A Cikin Sa
* Hawayein Haq Mein...
Iskoki Mafiya Soyuwa
* Woh Hi Hai Aaye Jaane Jo Tera Naam Le
Su Ne Kadai Wadanda Suke Ambaton Sunan Ki Yayinda Suke Wucewa
* Deti Hai Jo Sadayein Hawayein, Hawayein
Irin Kiraye Kirayen Da Wadannan Iskokin Suke Yi
* Na Jaane Ka Bataayein Hawayein, Hawayein
Ban San Me Suke So Su Bayyana Ba
* Le Jaaye Tujhe Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Yasan Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Ki?
* Le Jaaye Mujhe Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Ya San Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Ni?
* Le Jaaye Jaane Kahaan
Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Mu
* Na Mujhko Khabar, Na Tujhko Pata...
Bani Da Labarin Hakan, Kema Kuma Baki Sani Ba
* O... Oo... O...
Chehra... Kyun Milta Tera...
Me Yasa Fuskar Ki Take Min Kamanceceniya Ne?
* Yun Khawabon Se Mere... Yeh Kya Raaz Hai...
Da Wacce Nake Gani A Mafarkina? Menene Sirrin Hakan?
* Kal Bhi... Meri Na Thhi Tu...
Ke Ba Tawa Bace A Jiya
* Na Hogi Tu Kal... Meri Aaj Hai
Kuma Ba Zaki Zamo Tawa Ba A Gobe, Ke Tawa Ce Kawai A Yau
* Teri Hai Meri Saari Wafayein, Wafayein
Yarda Ta Duk Ta Ta'allaka Ne A Gare Ki
* Maangi Hai Tere Liye Duaaein, Duaaein
Domin Ki Kawai Nake Addu'a
* Le Jaaye Tujhe Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Yasan Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Ki?
* Le Jaaye Mujhe Kahaan Hawayein, Hawayein
Shin Babu Wanda Yasan Inda Wadannan Iskokin Zasu Kai Ni?
* Le Jaaye Jaane Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kaimu
* Hawayein, Hawayein...
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Tujhe Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Ki?
* Hawayein, Hawayein...
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Jaane Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Mu?
* Hawayein, Hawayein
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Tujhe Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Ki?
* Hawayein, Hawayein
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Jaane Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kaimu
* Hawayein, Hawayein...
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Tujhe Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Ki?
* Hawayein, Hawayein...
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Jaane Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Mu?
* Hawayein, Hawayein
Wadannan Iskokin...
* Le Jaaye Tujhe Kahaan
Shin Babu Wanda Yasan Inda Zasu Kai Ki?
* Hawayein, Hawayein
Wadannan Iskokin...
O... Oo... Ooo... O...
Dedicated to Mere Raanee