Sunan Waka: Laila Main Laila
Sunan Fim: Raees
Mawakiya: Pawani Pandey
Mai Fassara: Haiman Raees
* O Laila!
Ya Mai Kyau /Kyakkyawa /Abar So
(anan suna kwatance ne da Laila
Majnun wacce ta kasance
kyakkyawar gaske kuma suka yi
soyayya kamar Romeo da Juliet
da Majnun)
* Laila Main Laila, Aisi Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna
Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana
Da Ni A Kadaice
* Laila Main Laila, Aisi Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna
Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana
Da Ni A Kadaice
* Jisko Bhi Dehkun, Aaa... Duniya
Bhula Doon
Duk Wanda Ya Ganni, Nan Take
Zai Mance Da Duniya
* Majnu Bana Doon, Aaa... Aisin
Main Laila
Mazaje Na Hauka a Kaina, Ni
Kyakkyawa Ce Laila
* O Laila!
Ya Kyakkyawa!
* Ho... Ye Kaise Hain Lamhein Jo
Itne Hassen Hai
Kai! Irin Wadannan Yanayin Nada
Burgewa
* Meri Aankhein Mujhse Yeh Kya
Keh Rahi Hai?
Me Idanuwana Suke Fada Min
Ne?
* Tum Aagaye Hoo, Aaa... Yakeen
Kaise Aaye
Har Yanzu Na Kasa Yarda Cewa
Kazo
* Yeh Dil Keh Raha Hai, Aaa...
Tumhe Chhu Keh Dekhoon
Zuciya Ta Tana So Taba Ka Domin
Tabbatar (cewa kana nan)
* Laila Main Laila, Aisin Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna
Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana
Dani A Kadaice
* Laila O Laila Laila, Aisi Tu Laila
Ya Kyakkyawa, Kai Ke Kyakkyawa
Ce
* O Laila!
Ya Mai Kyau!
Aaha Aaha... Hurra...
Laila Laila
Mai Kyau Mai Kyau
* Gullu Gullu... Gullu Gullu...
Hey... Mohabbat Ka Daast Tum He
Naag Hai Kya?
Shin Kaima Macijin Soyayya Ya
Cije Ka Ne?
* Tumhare Bhi Dil Mein Lagi Aag
Hai Kya
Kaima Zuciyarka Na Kuna Ne?
* Mere Liye Kya?
Kana Bukata ta Ne?
* Laila!
Mai Kyau
Tadapte Ho Tum Bhi
Nima HaKa
* Laila!
Mai Kyau
* Main Betaab Jaise, Laila...
Tumhare Liye Hoon
Kamar Yadda Fa Nima Nake
Bukatar Ka??
* O Laila
Ya Kyakkyawa
* Laila Main Laila, Aisin Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna
Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana
Dani a Kadaice
* Laila O Laila, Aisi Tu Laila
Ya Kyakkyawa, Kai! Ke Kyakkyawa
Ce
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna
Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana
Dani A Kadaice
Haiman Raees
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com