Sunan Waka: Piya Aaye Na.
Sunan Fim: Aashiqui 2
Mawaka: K.K Da Tulsi Kumar.
Mai Fassara: Haiman Raees
* Teri Khataa Hai Meri Jiya
Kuskuren Ki Ne Zuciya Ta
* Un Pe Bharosa Kyun Tune Kiya
Me Yasa Kika Yarda Da Shi?
* Sab Jhoothe Jhoothe Vaade The
Unke
Duk Alkawuran Sa Na Karya Ne
* Chal Peeche Peeche Aayaa Tu
Jin Ke
Shi Wannan Din Dai Da Kika Biyo
* Woh Piya Aaye Na O... O...
Masoyin Nan Bai Zo Ba
* Piya Aaye Na O... O...
Masoyin Nan Bai Zo Ba
* Piya Aaye Na O... O...
Masoyin Nan Bai Zo Ba
* Ab Sab Hi Un Khwaabon Ki Tu
Dagar Chhod De
Yanzu Kibar Duk Wadannan
Mafarkan
* Ab Sab Hi Un Khwaabon Ki Tu
Khud Hi Tod De
Yanzu Duk Ki Karya Wadannan
Mafarkan Da Kanki
* Wo Piya Aaye Na oo...
Masoyin nan Fa bai zo ba.
* Wo Piya Aaye Na oo...
Masoyin Nan Fa bai zo ba
* Teri Khataa Hai Meri Jiya
Kuskuren Ki ne Zuciya ta
* Teri Khataa Hai Meri Jiya
Kuskuren Ki ne Zuciya ta
* Har Khataa Kee Ho tee hai koi
na koi Saza
Hakika akwai Hukunci (horo) ga
Dukkan Wani Kuskure
* Gham Likhe hon Kismat mein to
ban hee jaatee Wajah
Idan har akwai damuwa a
Kaddarar ka, To Dalilai (sanadi)
hakanan sukan samu (wanzu)
* Ab Sabhi gham Ashqoon mein
Simat se gaye
Yanzu duk damuwa da bakin
cikin sun koma hawaye
* Ab Sab Hi Aansoo Palkon se
lipat se gaye
Yanzu duk hawayen sun Makale a
Kwarmin ido
* Wo Piya Aaye Na ooo
Masoyin nan fa bai zo ba
* Wo Piya Aaye Na ooo
Masoyin nan fa bai zo ba
* Sach lagaa thaa Jo Bewajah
hum ko woh bharam ho gaya hai
Abinda nake tunanin gaskiya ne
ashe ba haka bane
* Mod aane the jis Fasaane mein
woh khatam ho gaya...
Labarin dake Kunshe da Jimurda
masu zuwa, kwatsam sai ya kare
* Bhoole hum Bhoole woh
Na manta, ita ma ta manta
* Kaise sab se kahein baat ye
Ta Yaya zan iya fadar hakan ga
kowa
* Ab Chalo hum Dheere Dheere
bihal se gaye
A Hankali a hankali gashi na
zamo marar amfani
* Ab Chalo hum jaise bhi ho
Sambhal se gaye
To amma yanzu dai na dan fara
dawowa dai dai
* Woh Piya Aaye Na ooo 4x
Masoyin nan fa bai zo ba 4x
* Teri Khataa hai meri jiya 2x
Kuskuren ki ne zuciya ta 2x
* Un pe Bharosa kyun tune kiya
Me yasa kika yarda da shi??
Haiman Raees
@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com