YAWAITA SALATI GA MANZON ALLAH ï·º A DAREN JUMA'A DA YININ JUMA'A
Yana daga cikin falalar Daren juma'a da yinin juma'a,Manzon Allah ﷺ ya umarnin mu yawaita yi masa salati a wannan lokuta,saboda Hadisin Anas bn Malik رضي الله عنه yana cewa:Manzon Allah ﷺ yace:
(Ku yawaita yi mini. Salati a ranar juma'a da daren Juma'a,duk wanda yayi min salati guda daya,Allah zai yi masa salati guda goma)
@صØÙŠØ الجامع
DAGA CIKIN FALALA SALATI GA MANZON ALLAH ï·º
Wanda yayi Manzon Allah satai guda daya Allah zai yi masa salati guda goma
@ØØ³Ù†Ù‡ الألباني - الصØÙŠØØ© 1407]
Mafi kusanci da chanchanta ga Manzon Allah ï·º a ranar alqiyama,sune masu yawaita yi masa salati
@ØØ³Ù† لغيره - صØÙŠØ الترغيب1668
Manzon Allah ï·º yana cewa,ku yawaita yi min salati, domin Allah ya wakilta wani Mala'ika na musamman a wajan Qabarina,babu wanda zaiyi min salati face wannan mala'ikan yace dani, wane dan wane yayi mata salati yanzu
@ØØ³Ù†Ù‡ الألباني الصØÙŠØØ© 1530
Manzon Allah ï·º wani mai zuwa ya zo min daga wajan Ubangijina,sai yace; Duk wanda yayi maka salati daga guda daya daga cikin al'ummarka,Allah zai rubuta masa kyakkyawan aiki guda goma,Kuma a kankare masa laifuka guda goma,kuma a daukaka Darajarsa sau goma,kuma a maida masa salatin shima ayi masa
@ØµØØÙ‡ الألباني - صØÙŠØ الجامع | 57 ]
Ku yawaita yi min salati ku jajirce cikin yawaita addu'a,kuma kuriqa cewa
(اللهم صلِّ على Ù…ØÙ…د وعلى آل Ù…ØÙ…د، وبارك على Ù…ØÙ…د وآل Ù…ØÙ…د كما باركت على إبراهيم وآل إبراهيم إنك ØÙ…يد مجيد)
@ØµØØÙ‡ الألباني - صØÙŠØ الجامع | 3783 ]
Wanda yayi salati guda daya,Allah zai yi masa salati goma
@ØµØØÙ‡ الألباني - صØÙŠØ الجامع |6358]
Babu wanda zaiyiwa Manzon Allah ï·º Sallama,face Allah ya mayarmin da ruhina har sai na mayar masa da sallama
@ØØ³Ù†Ù‡ الألباني - صØÙŠØ أبي داود | 2041]
Allah ne mafi sani
Allah bamu ikon cika Umarnin Manzon Allah ï·º da yawaita salati a gareshi.