MESA ALJANU SUNFI SHIGA JIKIN MATA BISA GA MAZA

MESA ALJANU SUNFI SHIGA JIKIN MATA BISA GA MAZA




1 , mata sunfi yawan Sabon Allah batare da damuwa ba

2, yawaita zamansu acikin rashin tsarki

3, rashin suturce jikinsu da kuma fesa turare in za aje unguwa

Hadisi yazo da take nuna duk macenda ta fesa turare zata 
FIta tana cikin tsinuwar mala iku harsai ta dawo

4, sunada raunin jiki. Raunin adini ,fiye da maza

5, suna abubuwa domin Jan hankalin maza shine yakejan hankalin aljanu

6 ,suna yawan rabkannuwa da rashin tuna Allah da kuma sauraron kida da waka


7, sunada saurin firgita da tsorata fiye da maza

Shi kuma aljani lokacin ne take shiga jikin mutum


   


NAU UKAN ALJANU


Aljanu kala kala ne 


Wasu masu fika fikai, wasu macizaine da kunamu 

Wasu masu zama wuri daya



CUTARWAR DA ALJANI KEWA DAN ADAM

1, TA HANYAR SHIGA JIKIN DAN ADAM

2, ta hanar shafar jikin dan Adam shine yasa mASA ciwo ko kuma ya lalata wata Gaba 


Kamar ya shanye jiki ko yasa maace zuar jini ko ciwon Mara ko cutar a mahaifa ko ya kurmantarda mutum ko ya rike bakin mutum 


Irin wannan aljanin ba a saminsa a jikin mutum sai dai ayita amfani da magani wada musulunci yayi umurnin amfani dashi ba ta hanyar bokaye ba masu lakewa da sunan malanta 





Islamic medicine Egypt

Whatsup:+201151561183

Kira: 07020418162


YANDA AKE GANE BOKA


idan yace sai ankwo wani Abu ko kuma aljanin yace sai anbashi wani Abu sannan ya FIta duk harkar wannan shine boka kuma haddinsa shine acire mASA kai


Kuma annabi yace duk wanda yajema boka kuma ya gasgata abinda yake fada to kafirce ma abinda saukar ma annabinmu 


Wata riwaya ba za kara karbar sallar saba ba har kwana arba in


Wasu sunce wata at ba in


Wasu sunce shekara arba in kardai aje shine
Post a Comment (0)