KI KULA DA LAFIYAR NONON KI

*SIRRIN RIKE MIJI*

_KI KULA DA LAFIYAR NONONKI_

_KI GYARA KANKI KAFIN AUREN KI_

☞ Gero.
☞ Alkama.
☞ Jar masara.
☞ Farar shinkafa.

👙 sai ki gyara ki hadasu ,ki wanke ki shanyasu a rana su bushe,sai ki soya sama sama,sai ki juye  ki kai nika gaba daya,sai ki dinga diban cokali daya da Rabi kina sha da nono ko yoghurt mai kyauta,zaki yi mmk ydd zai canxa.

👙 ko kuma kisami garin garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su,idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu, wacce xatai yaye  xata rinka sha two weeks bf n after tayi yayen.

_GA MACCE MAI MATSALAR AL ADA_

Ki nemi

ganyen runhu
balma

sai ki hade su guei daya ki jika kina sha insha allah sai al adarki ta dawo maki normal

Ina son in yi kira ga maza da matan dake jin kunyar su sha nonon iyalan su a lokacin da suke saduwa da junan su

kusani cewa babu abinda yafi tado sha awa kamar shawa macce nono haka shima namiji

Nonon mace yanada jijiyoyyi da Kuma Nama Tayadda kana Tabawa yake kai sakon Xuwa Ga jikinta ko Kuma kwakwalwarta

Maxa nason tsotsar NONON mace Kamar yadda Suma Matan Suke so a yabashi. Amman wasu Maxan Suna daina shan NONON matansu da xarar sun sami ciki Saboda sunyadda da cewa. Ruwan NONON mace yanada illah Ga many a

Ruwan NONON mace yanada amfani a wurin Manya. Yana karawa Namiji Kuxari Kamar yadda yakeyiwa kana nan yara

Yana taimakawa wajan Daidaita tsarin Tafiyar Jinin jikinta.  Sannan Idan ana tsotsar NONON mace na Lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta Ya kkaru Xuwa 110 a duk minti daya. Sannan yana xamarwa mace Kamar motsa jikine da Kuma samun Karin lafiyar jikinta

Kada mace ta ringa Hana  shan nononta domin kuwa hakan Xaisa ta rashin Kuxari a jikinta da Kuma hanyoyin jininta

Idan Kina Cikin matanda banajin dadin kwanciya Dana Miji.  To kisashi Ya dinga matsa nononki Sannan yayi wasa da kan NONON hakan yana saurin motsa shaawar mace Tayadda Xata samu Gamsuwa da namijin dake kwantawa da ita

Ina mai kira a gare ku ma aurata daku rikan girma nonuwan matan ku haka kuma mata kusani cewa nonon maza abu ne mai girma a rayuwar ku

*Dr bodmas*
+2348039347743

Post a Comment (0)