CHIP MAI DAƊI

FADEELA   KITCHEN

🍧🍧🍧🍧🍧🍧🍧
YADDA. XAKI HADA

CHIP. MAIDADI
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Dafarko Dai zakitanadi

Kayan hadi Kamar
Haka kwai dankali ayyaba tasoyawa
Nama bama waken gwangwa ni.
Kabeji
Tumatar
Albasa
Maggi
Curry
Mai  tarugu saiki tafasa
Naman kisoya kiaje  gefe kiferi dankali kiyan
Ka atsayi kisoya kiaje gefe kisoya ayyaba kiaje gefe kisoya kwai kiaje gefe saiki jajjaga
Tarugu da albasa
Saiki kawotu kunyar ki
Kisamai da jajja genda

Kikayi saiki soya kisaruwan naman amiyar kisana man kadan amiyar kisa maggi gishiri curry
Albasa saikici gabada
Juyamiyar hartayi ja amma karki barta tasoye sosai daman kinyan ka tumatar da albasa dakabeji
Saiki dauko Dan kalin
Kisa a plate maifadi
Kikawo namanki dakikasoya kisa agefe

Kisamir akan dankalin
Kikawo kwainda kika
Soyakisa agefen dankalin saiki kawo ayyabar da kikasoya kijerata adankalin
Sakisa bama adan kalin kikawo waken kisa asaman dankalin
Saikisa kabejin shima adankalin kisa yankarkiya albasa datumatar inkin gama jerasu adankali kamshi dadinma ya isheki sai
Akaima oga kobakin salla 😋😋😋😋😋😋😋
By admin Fadeela yar baba

Post a Comment (0)