JIN ZAFI YAYIN JIMA'I

JINZAFI YAYIN JIMA'I http://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/08/jinzafi-yayin-jima.html
FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL INTERCOURSE)
💎💎💎💎💎💎💎

Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan kama da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen.

JIN ZAFI A FARKO- FARKO

Shine fara jin tun kafin mutum ya gama ratsa farjin mace sosai ya kai ga deep penetrating.
Abunda Kän jawo irin wannan zafin akwai;

1- Rashin ni'ima ko ruwan farko farko mai yauki dakan fara fitowa yayin da sha'awa ta fara motsowa sosai. Abunda Kän jawo rashin lubrication din bai wuce rashin fara wasanni wato foreplay kafin fara saduwa.

2- Raguwar sinadarin oestrogen ajika ga macen dake gab da daina haila, Rashin jimawa da haihuwa ko shayarwa.

3-Akwai kuma nau'in magunguna da suma Kän kai ga dauke damshi a farjin mace wanda hakan kansa jin zafin irinsu magungunan (hawan jini, nasa bacci, na farfadiya, magungunan kawar da damuwa, na allergies/mura, dana bada tazarar haihuwa.

4- Jin rauni a farji Sakamakon tura yatsa ciki ya zamto farcen mutum ya haifar da rauni, ko wani abun daban kamar faruwar hatsari, operation na kugu.

5- Kaciyar mata da akanyi nan ma ga macen da akama irin wannan Kän fuskanci zafin, ko Qari da akanyi ma mata yayin haihuwa, ko shigar kwayoyin cuta  Kän fatar farji, da sauran nau'in cuttukan fata daka iya shafar farji.

7- Ko mace ya zamto mai tsukakken gaba yayin penetrating zata iya fuskantar zafi.

SAI KUMA ABABE DAKE SA JIN ZAFI DAGA CIKI

Wato zafi yada deep penetration. Wannan Mafi yawa Kän faru ne Sakamakon wasu cuttuka kamar;
1)- Cuttukan mara,
2)- Qarin cikin mahaifa (fibroid),
3)- Zazzagowar mahaifa (uterine prolapse),
4)- Canjin halittun cikin mahaifar mace,
5)- Ciwon mafitsara,
6)- Cutar basir,
7)- Karancin majinar cikin hanji dake tafiyar da abunda ke ciki,
8)- Taruwar ruwa a kwan halitta (ovarian cyst),
9)- Shigar kayan aikin likita jikin mace yayin maganin Ciwon jeji wato radiotherapy and chemotherapy.

SAI KUMA DALILI MAI ALAKA DA AIKIN KWAKWALWA

A- FUSHI; wato kila sanda maigidan yazo ita matar dama bataso wannan kanyi tasiri.

B- Damuwa ya zamto akwai wani Abu rai ba abama saduwar cikakken attention ba.

C- Yanayin yadda mutum ya bayyana ga macen wani yakan tsorata

D- Ko ya zamto dama ba wata jituwa tsakaninku yanxu da taka ta taso kazo kana lallashinta wannan kanyi tasiri gareta.

E- Idan ka zamto mai tumbi wato kugunka bai zamto flat ba

F- Idan ya zamto antaba cin zarafin mace wato kamar fyade ds.

MATAKAN DAUKA

1) Idan matsala ce ta ciwo ajikin macen to aje ga likitocin mata azanta dasu adauki mataki.

2) mata su jimanci tsarki da ruwan dumi,

3) Ga kowacce mace ta jimanci yin kigel exercise wato ta intana zaune ko wanka duk zata iya take sa hannu tana damke gaban inta rike kamar secons 20 saita saki haka zatake Yi safe yamma inta samu dama akalla minti biyar biyar mai aure ko budurwa.

5) Ga mazaje masu tumbi kuke kwanta su matan suke zamtowa sune kanku.

6) Amfani da lubricant don samun santsi da saukakawa.

DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
كيف تعرف أنك مسحور
YADDA ZAKAGANE AKWAI SIHIRI AJIKINKA (PART 1)
Hanya mafi sauki dazaka gane meke damunka
Sihirine kokuma rashin lfy?
Kawai sami zamzam
To famasa way'annan surorin
*fatiha
*ayatulkursy
*kafirun
*qulhuwallah
*falaq danas
Kana kammala karatun dauki ruwan kasha
Indai damatsalar sihiri ajikinka to zakaji dandanonbakinka yacanza ruwan yaimaka badadi
Kokuma kakasa shan ruwan
DAGA CIBIYAR BINCIKEN MAGUNGUNAN MUSULUNCI WATO
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI                              📚📚📚📚📚📚📚📚📚    inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki  
Wannan sinadari yanataimakawa gidajenda jama'ar kesamun matsala ajunansu domin samun daidaito da fahimtarjuna.
ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu kindade bakiy aureba sam samari basa zuwa kokuma ko sunzo dazarar anfara maganar aure sai magana tawarware samarin sudena zuwa batareda daliliba
to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6  haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd  sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna
Wanda yaransa ke firgita ko fama da matsalolinda suka shafi jinnu to kunemi wannan sinadari dayardar mahalicci zakuga amfaninsa cikin kankanin lokaci.
*yana kawarda cututtukanda ba'asan asalinsuba.
*yawan damuwa kunci ciwon jiki
*yana tasiri wajen kariya daga cutarwar masu hasada da kulla makirci
*yanahana yawan tsoro da fargaba ko faduwa
*yana hana miyagun mafarkai ko firgita acikin bacci
Sunan wann magani ZAWALUL UKUS
*****
ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100
🗞زيت الرمان🗞
PAMEGRANATE OIL
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki.
🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
MATSALOLIN MATA GAMEDA IBADAR AURE           🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆                                                Jin Zafin Ibadar Aure: Idan ya kasance uwargida tana jin zafi lokacin ibadar aure, musamman idan zafin mai tsanani ne, to fargaba da tsoron wannan zafin zai dakusar mata da sha’awarta har ya kasance ta daina jin motsuwarta gaba daya, ballantana har ta iya kai wa ga biyan bukatar sha’awarta. Abubuwan da ke haifar da jin zafi lokacin ibadar aure sun hada da:
1. Rashin isasshiyar lema a ‘yan matanci: Idan ya kasance babu isasshiyar lema a ‘yan matanci, to uwargida za ta rika jin zafi lokacin ibadar aure.Ruwan maziyyin da kan zubo lokacin da aka fara jin motsuwar sha’awa, amfaninsa kamar amfanin man ‘grease’ ne a injina. Wasu cututtuka masu addabar jikin dan Adam, kamar su bushewar jiki, rashin isasshiyar lema a jiki, wani ciwo da ya shafi koda ko mahaifa, da gabatowar tsufa duk suna iya sa rashin isasshiyar lema a ‘yan matancin mace. Sannan rashin cin lafiyayyen abinci musamman ‘ya’yan itace da kayan lambu na iya haifar da karancin lema. Sannan tsoron jin zafin ma kansa, ko kin da uwargida ke yi wa ibadar aure na iya hana sarrafuwar ruwan da ke kawo lema. Hanyar kawar da wadannan ita ce, uwargida ta dage da cin kayan lambu da ‘ya’yan itace, ta kuma rika yawan shan ruwa, sannan ta cire duk wani tsoro ko fargabar jin zafi daga zuciyarta. Idan kuma da wani ciwo mai dangane da ma’aikata da injinan sha’awarta, to sai ta yi kokarin warkar da shi tukuna. Uwargida na iya amfani da man shafawa na basilin lokacin ibadar aure har kafin wannan matsalar ta kau daga gare ta cikin yardar Allah SWT.
2. Tsukewar ‘yan matanci: Wannan yanayi na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida, watau ya kasance jijiyoyin dake kofar ‘yan mantancinta sun cika tsukewa sosai ko kuma sun cika tsauri don haka ba su ja su buda lokacin ibadar aure. Idan an fahimci hakan ne ke haifar da matsalar jin zafin, to sai a je a ga likita. Akwai ‘yar karamar tiyatar da za a iya yi don tafiyar da matsalar in Allah ya so.Haka kuma samfurin motsa jijiyoyin ‘yan matanci na kejel shi ma yana maganin tsaurin jijiyoyin al’aura ya kara masu laudi.
3. Salewar mafitsara: Saboda kusancin mafitsara da kofar ‘yan matanci, salewar wajen fitar fitsari, ko ya kumbura yana zafi, na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida. Akwai magunguna da za su warkar da wannan nan da nan in an ziyarci likita.
4. Bankarewar jijiyoyin kofar ‘yan matanci: Wannan bankarewar jijiyoyi lokacin ibadar aure na haifar da tsananin zafi maras misaltuwa ga uwargida, wanda dole ta ji kwata-kwata ba ta kaunar ibadar auren.Sannan ga shi ba wai wata kwayar cuta ce take haifar da wannan ba illa dai wani kala kalar tunanin da ya yi karfi a zuciyarta game da ibadar auren, musamman idan akwai wani abu da take tsananin ki a ciki, kuma kin yayi karfi har zai sa jijiyoyin ‘yan matancinta, maimakon su yi lum-lum su kwanta yadda har za ta iya jin sha’awa, sai su bankare su haifar da tsananin zafi a gareta, da rashin samun isasshiyar gamsuwa ga maigidanta. Hanyar magance irin wannan matsalar ita ce, uwargida ta daure ta kawar da duk wata kyama, wani tsoro da duk wani karkatacce da birkitaccen tunanin da ta rike a zuciyarta game da ibadar aure, game da mijinta ko game da yanayin dangantakar da ke tsakaninsu.Sannan ta daure ta rika sakin jikinta lokacin ibadar aure; ta natsu ta kwantar da hankalinta, ta saita dukkan na’urorin kwakwalwarta a kan ibadar auren. Yau da gobe, in Allah ya yarda za ta ga ta yi nasara; ta daina jin irin wannan zafin.
Haka kuma wani babban maganin wannan matsalar shi ne, a dage, a rika motsa su wadannan jijiyoyin da samfurin motsa su na ‘kegel’, sai a nemi ‘yar karamar na’urar ‘kegel-master’ a rika yi a-kai-a-kai. Da fatan Allah ya sa a dace, amin.
5. Kumburi da salewar kwada na iya zama sanadin jin zafin ibadar aure ga uwargida, kuma da an warkar da wannan ciwo in sha Allahu za a daina jin zafin.
6. Fitowar yadin shimfidar mahaifa: Wannan shi ma yana haifar da jin zafin ibadar aure, kuma da an magance shi a asibiti, jin zafin zai tafi in sha Allah.
7. Salewar da kumburin labban ‘yan matanci na haifar da tsananin jin zafi lokacin ibadar aure.Wani lokacin har yakan zama ciwo mai tsanani sosai.Gwajin likita ne kadai zai tabbatar da irin kwayar cutar da ta haifar da ciwon, don magance ta da irin maganin da ya dace. Sannan rashin isasshiya da kuma cikakkiyar tsabtar wajen na daga cikin abubuwan da ke haifar da irin wannan ciwo. Haka wasu kayan zamanin da ake amfani da su kamar su sinadarin musamman don wanke ‘yan matanci ‘baginal douche’ yana iya haifar da wannan ciwo, domin yanayin halittar ‘yan matanci iri daya ne dana kwayar idon dan Adam, an halicce su da ruwan da ke wanke su ya fitar da datti ya turo waje.Kamar yadda muka san ba a sanya sabulu a wanko cikin kwayar ido, to haka ma bai dace ba wanko cikin ‘yammatanci da ‘baginal douche’ da ire-irensa.
8. Mannewar yadin cikin kugu guda biyu waje daya:Shi ma na iya haifar da jin zafin ibadar aure, amma da an yi tiyata an raba su shi ke nan ciwon zai warke in sha Allah.
9. Haka ma wasu cututtuka masu dangane da mahaifa; irin su ciwon kaba na mahaifa, watau ‘fibroid’ da kaluluwar cikin mahaifa ‘cysts’ duk suna iya sa jin zafi lokacin ibadar aure.Hanya mafi dacewa sai a je asibiti don a tabbatar da ainihin abin da ke haifar da hakan, da fatan Allah ya sa a dace, amin.
Allah ya sa mu kasance cikin kulawarsa a koda yaushe, amin.                               DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest  maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Post a Comment (0)