SPRING ROLLS

Hafcyy auyo's kitchen🍩🍧🥗🥪🍔

**Springrolls**

Flour 3cups
Corn flour 3tbsp
Salt to taste
Egg (optional)
Cabbage
Carrot
Shredded chicken
Spices

Method

Ki kwaba komai tare kaurin dough din ya zama kaman na wainar fulaawa kiy ta whisking har se yayi smooth..seki zuba gishiri ki goge frying pan dinki amma in non stick kke using no need of cleaning it wit salt se ki shape pan dinki da mai ki shapa kwabin da brush na springrolls amma karki lafta yai kauri kuma kar ya bule inyayi seki cire kiy tayin haka har se dough din yaa qare.

The fillings

Ki saka attaruhu kadan da albasa a pan ki soyasu kisa spices da shredded chicken dinki da cabbage da kika yanka da carrot kidan soyasu kadan karki sa rua kisaka seasoning da kke using seki sauke kar ki bari ya dafe....seki dakko ki saka a gefen flour da kika gasa a gefe daya kiy rolling a qarshe kisa kwabin yai serving as gum dan kar ya bude wajen soyawa seki soya
Note: Anason man suyan springrolls yai zapi sannan a zuba in ba hakaba zai sha mai kuma bazai zama crispy ba.
Hafcyy auyo's kitchen🥗🍔🍧🍩🥪
Post a Comment (0)