Yajin Daddawa

💘💘💘LOVELY 
               FRIENDS💘💘💘
  💞YAJIN DADDAWA 💞
🌶Barkono
🌶tafarnuwa 
🌶maggi
🌶onga
🌶daddawa
🌶kimba
🌶masoro
🌶citta
🌶yaji
🌶curry leave 
🌶csent leave 
      Method
    Kihada duka kayan nan da na ambata banda maggi da onga ki bayar a nikamiki idan aka kawo sai ki tankade ki daka maggi kixuba sai ki gauraya 


💞Farin Yaji 💞
Ingredients 
🌶barkono 
🌶Citta
🌶maggi
🌶onga 
🌶salt

   Method 
Ki daka citta idan tayi gari kixuba maggi ki daka kisa barkono ki daka yayi gari sai kisa onga kijuya saiki kwashe a maxubi 
Note..... Idan barkono me xafi ne kuma bakya so yayi yaji xaki iya sa kulikuli 


     ðŸ’žCURRY💞
Ingredients 
🌶curry leave 
🌶shammar 
🌶kusfar
🌶yeri 
🌶daddoya 
🌶citta 
🌶masoro
🌶tafarnuwa
🌶kananfari
🌶gyadar kamshi 
🌶kimba
🌶tumeric

        Method
Ki hada duk abubuwan da na bata asama ki daka ko ki kai anika miki sai ki tankade kiyi amfani dashi 

Post a Comment (0)