Fassarar Waƙar Chicken Kuk-Doo-Koo
Sunan Waƙa: Chicken Kuk-Doo-Ko
Sunan Fim: Bajrangi Bhaijaan
Haɗa Sauti: Pritam
Rubutawa: Mayur Puri
Sunan Kamfani: T-Series
Mawaƙa: Mohit Chauhan, Pritam da Palak Muchhal
Mai Fassara: Haiman Raees
* Bhook Lagi, Bhook Lagi, Bhook Lagi, Bhook Lagi, Zoron Ki Bhook Lagi
Yunwa nake ji, yunwa nake ji, ina matuƙar jin yunwa fa
* Murge Ki Baang Humein, Koyal Ki Kook Lagi
Carar zakara da safe jinsa nake yi tamkar Sautin waƙar tsuntsu.
* Chowk Chandni, Chaudhary Dhaba
A gidan cin abinci na Chaudhary Dhaba da ke Chandni Chowk
* Raat Din Yahaan, Shor Sharaba
Zirga-zirga ake dare da rana ba hutu
Aoo…
* Hey… Chowk Chandni, Chaudhary Dhaba

* Aadha Hai Non-Veg, Aur Veg Hai Aadha
Takardar tsarin cin abincin wajen rabi na masu cin ganyayyaki ne kawai, rabi kuma na waɗanda ke cin harda nama
* Spasht Kijiye, Kya Hai Iraada
Sai ka tantance, me kake buƙatar ci?
* Chahiye Naan Ya Roti, Chahiye Raan Ya Boti
Shin gurasa zaki ci ko biredi? Tsire zaki ci ko suya?
* Manga Lo Ram Kasam Kasht Ho Jaaye
Ayi sauri a kawo min saboda ina cikin matsala (ta yunwa) na rantse da ubangiji Rama
* Thodi Biryani Bukhari, Thodi Phir Nalli Nihari
A kawo min biryani da ɗan romon Dagwargwajiya haka
* Le Aao Aaj Dharam Bhrasht Ho Jaaye…
Kawo mun su yau ɗin nan, babu wata damuwa ko na karya dokar addini na
* De Kitchen Se Aawaaz Chicken Kukduku
Ga kazar can ma tana kira daga ɗakin girki
* Teri Bhook Ka Ilaaj Chicken Kukduku
Maganin yunwar ki kawai shi ne kaza
* Yahi Kehta Hai Aaj Chicken Kukduku
Wannan shi ne abin da kazar take cewa a yau

Maganin yunwar ki kawai shi ne kaza.
* Mmm... Pet Mein Thes Lagi, Chuhon Ki Race Lagi
Cikina zafi yake min kamar ɓeraye na tsere a cikin sa
* Gala Sukhe Kuvein Ka Pump Hua
Maƙoshina yana min raɗaɗi kamar tuƙa-tuƙan da ruwan sa ya ƙare
* Bud-Bud Gud-Gud Bolta Har Ang Hua
Gaba ɗaya kayan ciki na sai kururuwa suke yi
* Haaye Re Tan Mein Hai Bhukamp Hua
Ji nake kamar ana girgizar ƙasa a ciki na
* Ho Til Ka Taad Hua, Rai Ka Pahaad Hua
Duk wata juriya ta dangane da yunwa fa ta ƙare
* Uda Chehre Ka Bhi Rang Hua
Fuska ta ma duk tayi yaushi

* Lao Kofta, Lao Korma
A kawo fan ke da miya ko Ferfesu
* Lao Shorba, Lao Shorma
Ko fate ne ma dai ko kwaɗo
* Saare Upwaas Bhale Nasht Ho Jaaye
Fatana shi ne kowane irin azumi ya ƙare yau

* Hai Khao Pio Mast Raho, Raho Almast Raho
A ci a ƙoshi a kasance cikin farinciki a koda yaushe.
* Kal Ka Sochna Yeh Ant Karo
A ma daina tunanin gobe
* Karo Toh, Karo Toh Aaj Ka Prabandh Karo
A harhaɗo kayan abincin yau kawai
* Nahi To Chup Raho Munh Band Karo
In banda wannan to kawai ayi shiru da baki
* Chammach Thaali Baje, Katori Khaali Baje
Cokula, tangaraye da kwanukan da babu komai a cikin su sai ƙara suke yi
* Kuch Parosna Aarambh Karo
Don A fara rabawa mutane wani abu

* Zara Tangdi, Zara Tikka
Ko ɗan toye ne ko dambun nama
* Zara Meetha, Zara Teekha
A ɗan sa kayan zaƙi a nan a kuma ɗan ƙara yaji a can
* Sabhi Ek Plate Mein Adjust Ho Jaaye
Za'a aje komai a kan faranti ɗaya.

<><><><><><>>><><><><><><>
___________________________________
●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●
<••••••••••••••••••••••••••••>
👳🏻♂ *_Haiman Raees_* <••••••••••••••••••••••••••••>
*_"""""""""""""""""""""""_*
📱 _*Phone:*_
08185819176
*_"""""""""""""""""""""""_*
🌐 _*Web:*_ www.haiman.com.ng
*_"""""""""""""""""""""""_*
🖥 _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees
*_""""""""""""""""""""""""_*
🌀 _*Twitter:*_ @HaimanRaees
*_"""""""""""""""""""""""_*
🎡 _*Instagram:*_ Haimanraees
*_"""""""""""""""""""""""_*
📧 _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com
*_"""""""""""""""""""""""_*
Miyan Bhai Ki Daring...