MAZA MASU FAMA DA MATSALAR KUZARIN GAMSARDA IYALANSU
https://mobile.facebook.com/AL-Manar-Islamic-Health-Care-214347695705584/?refsrc=http%3A%2F%2Fwww.google.com%2Fsearch&_rdc=1&_rdr
kadan ne acikin maza a wannan zamani ke'iya biyawa iyalinsu bukatarsu ta saduwa, domin da yawa daga cikin matan aure nakorafin rashin gamsuwa da mazajensu.
Wasu mazajen rashin ingantattun magungunanda zasu nema shiyake hanasu gyara kansu.
Ganin muhimmancin wannan lamari yasawannan cibiyar bincike taga dacewar kawo abubuwanda zai taimakawa mazaje domin gamsarda iyalansu saboda asamu cikar nishadi akowane bangare.
Wannan matsala ta rashin iya gamsarda iyali ta kasu kamar
haka:
1Saurin inzali: wasu mazan suna saurin gamsuwa dalilin releasing da wuri, wanda a lokacin matansu basu gamsu ba.
2 Kankancewar Azzari: idon azzakarin namiji yayi kankanta bazai gamsarda mace ba.
3 Rashin Sha'awa: Wasu mazan sukan dadeVbasu sadu da matansu ba alhali matan na bukatar hakan saboda karancin sha'awa.
Abinda muka lissafa a sama suna faruwa bisa dalilai daban daban ,wanda lokaci bazai bari mu fayyace su duka ba.
Wannan matsala tana kawo cikas cikin zamantakewar aure sosai domin bincike ya nuna kashi 40 cikin 100 na mutuwar aure a yana faruwa,ne a dalilin rashin iya gamsarda iyali.
Sannan mata da yawa sukan shiga zinace zinace alhali suna da aure saboda mazansu basa iya biya masu bukatun jima'i
Zina da mutuwar aure al'amura ne da musulunci bayaso. Dole namiji yayi duk abinda zai kare mutuncin aurensa, ya wajaba duk namiji dake fama da wannan matsala ya nemi magani donvsamun ingantaccenvzamantakewar aure .
Mu sani saduwar aure babban lamari ne , kuma shine sinadarin zamantakewar aure wanda rashinsa yana lalata farincikin maaurata ayi ta samun rikici.
Don samun mafita da shawarwari gameda wannan matsala za'a iya kira ko sakon whatsapp ta wannan number +2348060618481