YADDA MACE ZATA KARE KANTA DAGA VAGINAL YA INFECTION

💠🌀💠🌀💠🌀MAKE UP GROUP💠🌀💠🌀💠🌀



YADDA MACE ZATA KARE KANTA DAGA VAGINAL INFECTION. 💮💮💮💮💮💮


√ Kada a tsaftace gaba da sabulai masu kashe kwayar cuta.
(Cikin farji akwai kwatoyin bacteria wadanda basa cutarwa kuma sunada amfani,amfaninsu shine suna taimakawa wajen bada kariya ga farji).

√ Amfani da pants,wassu matan sukan bar wandonsu yayi datti,barin datti ko amfani da pant masu datti yakan. Bawa kwayoyin cuta damar shiga farhi.

√ Wajen wanke ba haya÷ mafi yawan. Mata sukan dauki kwayar cutar da take dubura zuwa farji ,wanda basa yiwa dubura illa amma sukan yiwa farji illah.

√ Amfani da pants na wasu, ta yuhu wacce kuke amfani da pant daya tanada cutar sanyi idan kinyi da nata kema zaki iya dauka.

√ A kiyaye amfani da magungunan gargajiya musamman wanda ake cusasu a gaba, suna taimakawa wajen samun kwatoyin cutar.



💠🌀BAN HANA A TURA WANI GROUP DINBA AMMA DUK WANDA YA CANZAN POSTING BAN YAFEBA.💠🌀



💮💮💮BY HUSSAINA KABIR
💮💮💮


Post a Comment (0)