MATSALOLIN MATA 02

💊💉MATSALOLI RAYUWAR MATA 2 💊💉

08061206720

9/2/16

MATA DA RABEBEN SU

1. DRIED WOMAN
 Macen da take very dry bata son meye dadin Saduwa ba amma tana so Ita May be an samu complication ne ko LAY DIGS CELLS dinta basu aiki wadanda suke Secreating fliud lokacin s aduwa kokuma daga baya sun zama infected due to PID
Ita da mijin zasu ta kokari su ga sun biya bukatarsu amma wajen samsam babu danshi , Daga baya sai dai suyi kokarin samo wani abu da zai saka mijin ya ya iya yi kamar su Vaseline amma ko yayi sai dai Mechanical force ba Emotional ba
REMEDY
Irinsu ne asibiti ake basu Creams na insertion don su suji dadin muaamala da mijin
Ko su ne mi wasu natuarl mayukan kaman su Habba Fenugreek da zaitun su inserting amma not constant don gudun ciwo
Amma idan mun samo musu magungunan sha na zamani irin su

Spanish fly
Mucua prueiris
Horny goart weed
Maca
Icarin ETC 
Lalle yana taimaka musu

2. FRIGID WOMAN
Ita wannan da hausa ana ce mata kurma ita bata san meye dadin miji ba
Gudunsa ta ke ita kan ma bta taba saurayi ba
Ko miji ya kusance ta samsam bata san ya kusance ta balle taji feelings na wasa idan yana mata
REMEDY
Suma magungunan mata na zamani suna matukra taimaka musu kamar irin wadanda na ambato a baya

3. NORMAL WOMAN 
Ita wannnan normal mata ce
Idan miji yazo fine idan bai zo ba fine
Damuwarta ita shine kalan mijinta
Idan mai shaawa ne akan mayar da ita irinsa
Zamu bata muhimmam magungunnmu irinsu 
Maca spanish fly da sauransu wadanda zasu rikitar da ita don ta koma irinsa domin idan taki ya auro irinsa zata sha wahala

 4. ROMANTIC WOMAN
Ita wannan romantic macece
Tana son too much romance amma little sex
Ita ma idan mijinta yafita shaawa mu kan bata
Maca
Spanish fly
Mucua prirus etc

5. SEXY WOMAN Ita too much sex less romance ana farawa shikenan
Idan tafi karfin mijin sai Ataimaka mishi su
Horny Goat Weed
Yohinmbin
Spanish fly
Icariin da kuma
Maca
Idan ya sha sai suyi daidai

6. INSIPID ita wannan tana da niima sosai amma ruwan gabanta ya tsinke yayi sanyi babu kaurin da zai iya rike mijinta gam wannan closeness din babu ita da miji
Kuma yawanci uses na insertion barkate ne ke lalata mace
Kuyi hattara

7. High Acid content
Ita wannan Ph na acid dinta yana da matukar yawa ba normal bane
Idan miji ya kusanceta sam bazata taba haihuwa ba domin acid yana kashe maniyin na miji amma tana da matukar dadi 
Dole sai taje asibiti an bata maganin da zai rage yawan acid din

 8 LOOSED NATURAL FOLDS 
Wannan zoben da Allah y Haliccemu da shi
Wata nata saboda shirmen magungunan mata fold din duk ya ware
Ita miji y shigeta kamar ya shiga kofat gari
San ta bude Sosai
Irin su lalle su zuma su ne suke wargazata
Ta zama bata iya rike miji samsamsam
Dole ta nemi 
Maca ko Spanish fly Icarin don su matseta

9. Macen da baa mata kachiya ba ita miji na matukar jin dadinta domin each ya taba wannan abun
Sai dai damuwar shine idan akamata yafi alheri domin bazaa ta bi maza ba
Lalle irinsu sukan shiga wani yanayi idan basu da miji
Domin abin ya dinga damunta kenan suna da high sexual ability very sensitive amma idan an mata yana rage mata shaawa ko da bata da miji baza ta shiga mummunan Hali na rashin miji ba domin barinsa a jikinta yana matukar saka mata shaawa
Kachiyar Mata anayinta tun zamanin manzon tsira SAW Makaruhi ne
Ku tambayi malamai

10. Nymphomaniac
Ita wannan ko wani irin miji gareta idan ba irinta bane lalle tafi karfisa
Irinsu ne akayi yin abun sau da yawa kafin gari ya waye
Idan tana da koshiyoyi sun shiga uku
Akwai wani magani da muke basu don su dan rage idan ba haka ba lalle su fitinane ga alumman Manzo SAW
ANAPHRODISIAC

Za muciga insha Allahu
Mummy
Daga zauren mata📚


Post a Comment (0)