YAWAN BARIN GASHI A WAJE YANA KAWO ZUBEWAR SA

◆Yawan barin gashi awaje yana kawo zubewarsa
◆Shampo nagyara gashi tareda nisanta gashi daga abubuwanda ke'iya cutardash
◆Yawaita amfani da mayukan akalla sau 2 awata musamman ingantaccen man zaitun
◆Yawaita wanke gashi yana cutar gashi
◆Taje gashi nada matukar amfani

Oils dinda gashi keso
◆Man magarya
◆Snake oil
◆Man zaitun
◆Mankwakwa
◆Man apple
◆Man qur'atul asal
◆Man mush mush
DUK WANDA AKASAMU ZAI'INGANTA LAFYIYAR GASHI
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Daga 
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100 https://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/10/yawan-barin-gashi-awaje-yana-kawo.html
◆Yawan barin gashi awaje yana kawo zubewarsa
◆Shampo nagyara gashi tareda nisanta gashi daga abubuwanda ke'iya cutardash
◆Yawaita amfani da mayukan akalla sau 2 awata musamman ingantaccen man zaitun
◆Yawaita wanke gashi yana cutar gashi
◆Taje gashi nada matukar amfani

Oils dinda gashi keso
◆Man magarya
◆Snake oil
◆Man zaitun
◆Mankwakwa
◆Man apple
◆Man qur'atul asal
◆Man mush mush
DUK WANDA AKASAMU ZAI'INGANTA LAFYIYAR GASHI
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Daga 
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100

Post a Comment (0)