DON GYARAN IDO YAYI FARI DA KYAU

💠🌀💠🌀💠🌀

MAKE UP GROUP💠🌀💠🌀💠🌀




DON GYARAN IDO YAYI FARI DA KYAU💮💮💮💮💮💮


√ zuma farar saka (idan zaayi barci sai a shafa kamar kwalli,
Idon zaiyi kyau.

√ na biyu zaki sha garin rumzali a shayi da zuma,
idon zaiyi fari.

√ na uku zaki dan diga ruwan zam zam a idon,sannan ki hada da habba da kumasoriyya da zuma kina sha cokali biyu safe da yamma.



💠🌀BAN HANA A TURA WANI GROUP BA AMMA DUK WANDA YA CANZAN POSTING BAN YAFEBA.💠🌀



💮💮💮BY HUSSAINA KABIR💮💮💮
Post a Comment (0)