INFECTION



🎤INFECTION 
🎤🎤INFECTION
🎤🎤🎤INFECTION
1- shin kin taba zuwa hospital anyi miki Scan an tabbatar kinada infection?
2-shin kina kwana babu wando ne? 
3-kina shanya (pants) wandon ki a inuwa ne?
4-kina wanke gabanki da ruwa me sanyi ne?
5-kina wanke gabanki da sabulu me karfi ko medicated soap ne?
6-kina shan ruwa me sanyi ne a lokacin al'ada?
7-shin kina amfani da kayan mata wadanda bakisan dame aka hada du ba?
8-ko kin san infection tana kawo yawan yin bari?
9-kina zama a cement ko tiles babu taburma ne?
10-kina yawo a cement ko tiles babu takalmi ne?
11-shin kin san infection kala biyu ne, akwai na cuta akwai na aljanu wanda zasu sa ga mutum?
12-ko kin san cin miyar kubewa a lokacin al'ada tana kawo infection?
13-ko kin san yawan dariya me karfi a lokacin al'ada tana kawo infection?
14-shin kin san yawan jimawa a toilet yana kawo infection?
15-idan kina al'ada kwanciya a daki me (A.C ) air-conditioner ko kin san itama tana kowo infection?
16-shin kin san kwanciya kusada fanka a lokacin al'ada tana kawo infection?
17- ko kin san zama babu wando yana kowo infection?
18-ko kin san dadewar (pants) wando a jikin ki yana kawo infection?

🔅🔆🔅🔆🔅🔆🔅🔆

1-da farko dai kije hospital ayi miki Scan a tabbatar kinada ita ko a'a
2-ki wanke wandonki da ruwa me zafi kisa gishiri kadan
3-ki shanya (pants) wandonki a rana
4-ya kamata ki kwanta da wando (pants) rashin saka pants wajen kwanciya yanada illa ga mace ko budurwa
5-idan kina yin tsarki da ruwa me sanyi bazaki taba rabuwa da infection ba koda kin rabu da ita zata sake dawowa
6-ki daina wanke gabanki da sabulu me karfi ko medicated soap yana haifar da kuraje a gabanki
7-ki daina shan ruwa me sanyi a lokacin al'ada yana haifar da kaikayin gaba
8-zama a cement ko tiles yana sa infection ta samu wurin zama a jikinki
9- infection bazai taba jin magani ba idan kina yawo babu takalmi a cement ko tiles
10-ki yawaita yin nalle jaa a kafarki tana kashe cutar infection a jiki
11-ki yawaita cin fruits tana kashe infection a jiki
12- ki yawaita shan🍉 kankana harda ya'yanta tana kashe infection a jiki
13-zama da yunwa infection bazata ji magani ba
14-yawan cin abinci wanda ya wuce iyaka yana kawo infection
15-yini da wando 1 (pants) yana kawo infection...
      Wallahu A'alam
Rubutawa daga yar uwarku a musulunci
Dr Aysha Muhammad
Post a Comment (0)