ABUBUWAN DA KE SAURIN MOTSA SHA'AWAR MAGIDANTA MAZA

*🍄MATAN KWARAI GROUP VIA JAMILA A ADAM 🍄🍄🍄🍄🍄🍄🍄🍄🍄*


*A BUWAN DAKEDA SAURIN MOTSA SHA A WAR MAGIDANTA MAZA*

5⃣ *WASANNI :* wasan ni tsaka nin miji da mata yakasu kashi uku, 
1⃣ akwai wasa na ban garan saduwar aure,
2⃣ a kwai wasa na guje guje acikin dakine, ko a tsakargida ne, ko a rilar gidanki, amma irin wan nan wasan yafi gudana ga amare wa danda guguwar a marci yake kansu, 
3⃣ akwai kuma wasa na zaune ke da mijinki kuna zaune a waje daya, nafatar baki daga bisani sai hanna yanku su shigo cikin lamarin, *MUSALI :-* Yin 'yan wasan ni a tsakanin ma aurata yana taka muhimmi miyar rawa wajan motsa sha a war juna, alokacin da kuke zaune ke da mijinki to anaso ki zauna dafda shi, kuna 'yar hira mai dadi, alokacin da kuke hirar anaso ki sirantar da muryarki, kina lan kwasa harshanki, cikin salon iya kissar magana, kimarairaice murjarki, kiyi qasa da ita sosai, daga nan sai ki kai ga kamo hannunsa kuna cigaba da hira, da wasa, da dariya, cikin nishadi kina dan murza masa yatsun hannunsa, kina er tsokanar sa, da wani abu da ya taba faruwa da shi na ban dariya, daga haka ki zame da yi masa tausa, kina dan mam matsa masa qabobin jikinsa, to daga nan fa shima zai soma mayar miki da martani, ana haka kuma sai salon wasan ya canza, za a shiga cikin wasa kashi na biyu, 
Kuma ano a irin wan nan wasannin nin kiyi wasa da mijinki sosai ki sarrafa duk wasu gabobi da kika san mijinki yanaso ayi masa wasa da shi, babu batun jin kunya ko jin nauyi, mijinki ne halak malak, kuma aikin neman ladane kuma aljanna muke nema, sai mun dage,, 


*MATAN KWARAI GROP VIA JAMILA A ADAM🍄🍄🍄🍄🍄🍄🍄🍄🍄*
Post a Comment (0)