FRIDAY MESSAGES 276

Salam. Ina Rokon Allah Yayi maka Albarka fiye da kokarinka, Ya shirya maka Iyalanka fiye da Tarbiyyarka , Yayi maka Rahama fiye da Tubanka, Ya Jikanka fiye da Tunaninka , Ya kara azurta ka fiye da nemanka , Ya karbi Ibadunka fiye da kwazonka . 
Allah Yayi wa mahaifanka rahama batare da binciken ayyukansu ba. Allah ya rufa maka asiri duniya da lahira. Inamaka barka da Juma'a.


Post a Comment (0)