JAN HANKALI GA MATAN AURE

JAN HANKALI GA MATAN AURE


Kafin Ki Nemi Saki, To Ki Nemo Amsar Wadannan Tambayoyin

Daga Sister Hassana Mahmud

1 Shin idan mun rabu wa zan aura?

2 Wanda zan aura shin zai yadda na je masa da yara gidansa?

3 Idan ya yarda shin mahaifin yaran zai yarda na je masa da yara wani gidan?

4 Idan ya yarda wa zai dauki dawainiyar su ta yau da kullun?

5 Su yaran za su dauki sabon mijina a matsayin uba?

6 Idan na maida su gidansu wa za ta rike min su?

7 Shin idan mun rabu haka zan dauwama ban yi aure ba don kawai na kula da yarana?

YAN UWA MATA YA KAMATA MU CE A'A GA ZAWARCI.

GIDAN MIJI SAK ZAWARCI SAM!

DON ALLAH KUYI SHARING, KOSAQON ZAI ISO SAURAN MATA
Post a Comment (0)