MANYA-MANYAN ALAMOMIN BAƘIN ALJANI A JIKIN MACE

MANYA-MANYAN ALAMOMIN BAKIN ALJANI GA MACE.



👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

 Kamar yadda duk wani mai karanta littattafan addini da littafin Allah Alqur'ani, yasan fadin Allah subhanahu wata'ala akan cewar Akwai Aljanu a duniya, kuma suna gudana a jikin Dan Adam kamar yadda jini yake gudana a jikin mutum.
  Allah madaukakin sarki acikin suratul Baqara yana cewa, "LIYUFARRIQUUNA BIHI BAINAL MAR'I WA ZAUJIY" ليفرقون به بين المرع وزوجه. Wato (sai sun Raba tsakanin mace da mijinta). Ko sai sun raba tsakanin saurayi da budurwar da zai Aura, Burinsu hana aure ko raba aure ta hanyoyi da dama :::---
👉 Kamar daukewa mace Ni'ima lokacin saduwa. 
  Da wannan ne zaisa miji yaji matarsa ta fita a ransa, abu kadan sai a Rabu. Anan ne kuma Burin wannan aljanin ya cika kenan.
👉 Rashin jin Dadin Jima'i.
  Anan ita kanta matar idan mijinta ya sadu da ita, babu abinda zataji sai dai zafi a gabanta, sabida haka anan ne fa wani Lokacin da zarar taga mijinta yana Neman kusantarta zataji hankalinta gaba daya ya tashi, zataji bata da wata nutsuwa, bazaiji Dadi ko Nishadi awajen saduwa da ita ba. Wanda Wannan ma hanya ce da wadannan shaidanu sukebi wajen kashe aure, musamman ma idan sukaga mijin mai tsananin sha'awa ne. 
👉 Rashin haihuwa.
 Anan ma wannan bakaken Aljanun suna bada Matsala, musamman ma ga mace idan ta sami ciki sai sun zubar da wannan cikin, zata zama ba ita ba haihuwa har abada, har sai ta rabi da wannan mugun aljani da yake tare da ita. Sai kuma Su sanyawa mijin tsananin son haihuwa. Dan Su bakantawa ma'aurata, har azo ana yiwa juna gorin haihuwa. Amma basu gano menene matsalar ba. 
👉 Sanya damuwa da bacin rai ga mace
   haka kawai mace zataji ranta yana baci, wani Lokacin ma sai tayi kuka kawai zataji saukin wannan damuwar. 
  Sau da yawa kuma suna sanya wanan damuwar ne idan suka fahimci mai gida ya kusan zuwa ko kuma lokacin mu'amala irin ta aure. Ko mace ta tsani mijin ba tare da yayi Mata komi ba. 
👉 kwaranyar jini daga farjin mace. 
  Musamman ma lokacin da mai gida yake matukar son zuwa wajen iyalinsa, sannan Wannan jinin ba wai lokacin hailar mace bane, haka kawai Dan ya hana mu'amala ta aure tsakanin mace da mijinta. 
👉 Rashin son maganar aure, wata matar kwata-kwata bata son ayi maganar aure a gabanta, Alhalin tana son tayi auren, ko kuma duk wanda zaizo wajenta wanda ba aure zaiyi ba shine nata, shi kadai take so, idaance ba aurwnta zaiyi ba, sai ayi fada da ita akansa, amma duk wanda yazo da maganar aure bazata kulashi ba, bazata soshi ba. A haka sai kaga anayiwa kawayenta aure ita tana nan a kasa ba aure, ko kuma ma kaga mace mai hankali, mai kyau amma ba wanda yake zuwa wajen ta, Sabida basa son tayi aure. 
👉 yawan faduwar gaba da mummunan mafarki a gidan miji ko kuma a gidan iyaye, wani Lokacin kuma sai mace taji ana taba jikinta ko taji ana tafiya a bayanta, harma tana Jin karar tafiyar, amma bazataga kowa ba. A haka suke cire mata son zaman gidan miji. 
👉 yawan saka mummunan abu, kamar kana saka cewar kawai ka aikata wani Sabo, ko ki Aikata wani sabo, wani lokacin ma sabon da zai iya fidda ki daga musulunci, ko idan kana tafiya a mota kakeji cewar wannan motar yanzu zata wuntsula ko zata fadi ko bazaka sauka lafiya ba, harma wannan zaisa wani ya dena bulaguro kwata-kwata, da dai sauransu.
👉 mummunan mafarkin shanu ko Namun daji ko ruwa ko ana bin mutum da gudu ya kasa gudu ko kana tashi sama ko kin haihu ko kina shayarwa da dai sauransu. 

 Akwai matsaloli na daban wanda bamu kawo bayaninsu anan ba. 

Wannan cibiya ta ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER ta tanadar da magunguna a iya bincikenta wanda suke babbake irin wadannan migayen aljanu ya Kone Su gabaki daya. 
     mai bukatar magani zai iya Tintibarmu ta wannan number 08108605876 

ZAUREN FADAKARWA A A SUNNAH MAZA MATA 08108605876

1 Comments

  1. Assalaamu alaikum warahmatullahi was barakatuhu.Daga Ina kuke Kuma nawane kudin maganin

    ReplyDelete
Post a Comment