ZAMANTAKEWAR AURE


🌀ZAMAN TAKEWAR AURE🌀

🌐Yar uwa kituna da ranar aurenku ta hanyar yin kwalliya kamar ranar bikinku,musanman aranakun karshen mako ta yadda zaki kayatar da hutunsa yaji dadin zama agida kusa da ke.

🌐Yar uwa yin amfani da kalma mai dadi yayin magana da natsuwa,banda daga murya ko canxa fuska koda kinyi fushi..kizama jaruma wadda ta iya sarrafa mijinta cikin hikima batare da bacin raiba.

🌐Babu makawa gurin bayyana laifi inya faru daya bayan daya.kice Abu kaza da kaxa dakai bai kamataba shine matsalarmu dan haka muhadu mugyara....Amma yar uwa ba'a wa miji gyara lokacin daya hau dokin fushi bari zakiyi saiya sauko kuma karki nuna bacin ranki,shi namiji kamar yaro yake indai zaki San dabiun mijinki wlh zaki samu sassauci.

✍Asyndear💞
ADMIN MATAN ALBARKA GROUP. DOMIN SHIGA 👉070-13138265
Post a Comment (0)