KULA DA KAYA...

KULA DA KAYA YAFI BAN CIGIYA


A wancan shirin na kula da kaya munkawo maku yanda wani dattijo aka kamashi da yarinya yar shekaru hudu.

Yanzun kuma wannan karon yarane kanana da basu wuce shekara biyar ba suke wasan aure kamar yanda mutane suka sani yara nayi wannan yace shine baba wannan tace itane mama har takaisu ga wannan kwanciyar da kuke gani a hoto.

Shin a matsayinka na uba ko uwa wanne irin lura kukeyi da irin wasannin da yaranku sukeyi kuma wadanne irin kaset kuke kallo a gaban yaranku?

Dan Allah iyaye mudinga lura da yaranmu musamman wasa tsakanin mace da namiji ko mu'amullar aure gabansu danba wayewa bane
Ya Allah kashirya mana zuriyarmu tareda yayan musulmi baki daya ameen.
Post a Comment (0)