Fassarar Waƙar Jaaneman Jaaneman

Fassarar Waƙar Jaaneman Jaaneman

Sunan Waƙa: Jaaneman Jaaneman

Sunan Shiri: Kaho Naa Pyaar Hai

Shekarar Fita: 2000

Sauti: Rajesh Roshan

Rubutawa: Sawan Kumar

Kamfani: Saregama

Rerawa: Asha Bhosle

Fassarawa: Haiman Raees

* jaaneman jaaneman palat teri nazar

Masoyi, Masoyi Karkato da duban Ka

* Yahaan hai dil tera dekhta hai kidhar

Ga zuciyar ka anan; ina kuma kake Kallo?

* jaaneman jaaneman palat teri nazar

Masoyi, Masoyi Karkato da duban Ka

* Yahaan hai dil tera dekhta hai kidhar

Ga zuciyar ka anan; ina kuma kake Kallo?

* Mila le dil se dil pyaar se pyaar kar

Da sannu da sannu muradi ke ginuwa

* Udhar to raat hai savera hai idhar

Wani baƙon yanayi mai sa maye ya lulluɓeni

* jaaneman jaaneman palat teri nazar

Masoyi, Masoyi Karkato da duban Ka

* Yahaan hai dil tera dekhta hai kidhar

Ga zuciyar ka anan; ina kuma kake Kallo?

* jaaneman jaaneman

Masoyi, Masoyi

* tera jawaani ke sadqe jaane jaaneman

Masoyi, Ina mai rantsuwa da Samartakarka

* ham bhi hasin kam nahin jaane jaaneman

Ni ma ba mummuna bace Masoyi

* tera jawaani ke sadqe jaane jaaneman

Masoyi, Ina mai rantsuwa da Samartakarka

* ham bhi hasin kam nahin jaane jaaneman

Ni ma ba mummuna bace Masoyi

* teri judaayi ka gam hai

Ina takabar nisan da ka yi (min)

* varna koi gam nahin

Baya ga haka bani da wani ƙorafi

* bahut chaalaak hai ban raha bekhabar

Kai mai wayo ko?, shi ne kake basarwa kamar baka gane ba

* pyaar ka jaadu ka ho raha hai asar

Amma sihirin so ya fara aiki ai

* jaaneman jaaneman palat teri nazar

Masoyi, Masoyi Karkato da duban Ka

* Yahaan hai dil tera dekhta hai kidhar

Ga zuciyar ka anan; ina kuma kake Kallo?

* jaaneman jaaneman

Masoyi, Masoyi

* tere liye hi bani huun jaane jaaneman

Masoyi, don kai aka yi ni

* main sab mein shaamil nahin jaane jaaneman

Masoyi ni ba kamar sauran bace

* Haan tere liye hi bani huun jaane jaaneman

Masoyi, don kai aka yi ni

* main sab mein shaamil nahin jaane jaaneman

Masoyi ni ba kamar sauran bace

* dil se zara puuchh apne kya main tera dil nahin

Kawai ka tambayi zuciyarka; Shin ba ni bace zuciyar ka?

* naya hai silsila naya hai yeh safar

Wani Sabon haɗi ne; wannan sabuwar tafiya ce

* nayi hain manzilein magai hai ek Dagar

Bigirorin suna da yawa, amma hanyar dai ɗaya ce

* jaaneman jaaneman palat teri nazar

Masoyi, Masoyi Karkato da duban Ka

* Yahaan hai dil tera dekhta hai kidhar

Ga zuciyar ka anan; ina kuma kake Kallo?

* Mila le dil se dil pyaar se pyaar kar

Da sannu da sannu muradi ke ginuwa

* Udhar to raat hai savera hai idhar

Wani baƙon yanayi mai sa maye ya lulluɓeni

* jaaneman jaaneman palat teri nazar

Masoyi, Masoyi Karkato da duban Ka

* Yahaan hai dil tera dekhta hai kidhar

Ga zuciyar ka anan; ina kuma kake Kallo?

* jaaneman jaaneman

Masoyi, Masoyi


<••••••••••••••••••••••••••••>
      ɧãımãŋ Řâééʂ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring
Post a Comment (0)