Fassarar WaΖ™ar O Saathi

FASSARAR WAƘAR O SAATHI

Sunan WaΖ™a: O Saathi

Sunan Shiri: Baaghi 2

Shekarar Fita: 2018

Sauti: Arko

Rubutawa: Arko

Kamfani: T-Series

Rerawa: Atif Aslam

Fassarawa: Haiman Khan Raees

Hmm… Mmm…

Woo… Ooo…

* Allah Mujhe Dard Ke Kaabil Bana Diya

 Ubangiji! Ka bani damar tafiyar da wannan baΖ™incikin

* Toofan Ko Hi Kashti Ka Saahil Bana Diya

Ka sanya hadari ya zama tudu domin kwale-kwale

* Bechainiyan Samet Ke Saare Jahaan Ki

Bayan dukkan wata rashin nutsuwa dake duniya

* Jab Kuch Na Ban Saka Toh Mera Dil Bana Diya

A yayin da babu wani abu da zai iya Samuwa, sai gashi Ka Samar da zuciyata

* O Saathi… Tere Bina… Raahi Ko Raah Dikhe Na…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Matafiyin nan ba zai iya gane hanyar ba

* O Saathi… Tere Bina… Haan… Saahil Dhuaan Dhuaan…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Tudun ba zai ganu ba

Hmm… Mmm…

* Aankhein Moondein Toh Jaane Kise Dhoonde

Idan na rufe idanuwana, sai su fara neman wata

* Ke Soya Jaaye Na, Ke Soya Jaaye Na

Na gaza runtsawa, na gaza runtsawa

* Qisse Dhoonde Yeh Khwahishon Ki Boondein

WaΙ—annan tunane-tunanen suna neman labaru ne

* Ke Soya Jaaye Na, Ke Soya Jaaye Na

Na gaza runtsawa, na gaza runtsawa

* Maano Nindiya Piroya Jaaye Na… (x2)
(Kuma) na gaza Farkawa

* Allah Mujhe Dard Ke Kaabil Bana Diya

 Ubangiji! Ka bani damar tafiyar da wannan baΖ™incikin

* Toofan Ko Hi Kashti Ka Saahil Bana Diya

Ka sanya hadari ya zama tudu domin kwale-kwale

* Bechainiyan Samet Ke Saare Jahaan Ki

Bayan dukkan wata rashin nutsuwa dake duniya

* Jab Kuch Na Ban Saka Toh Mera Dil Bana Diya

A yayin da babu wani abu da zai iya Samuwa, sai gashi Ka Samar da zuciyata

* O Saathi… Tere Bina… Raahi Ko Raah Dikhe Na…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Matafiyin nan ba zai iya gane hanyar ba

* O Saathi… Tere Bina… Haan… Saahil Dhuaan Dhuaan…

Ya ke Abokiyar tarayya ta, idan babu ke, Tudun ba zai ganu ba

Na sadaukar da wannan aiki zuwa ga Ι—aukacin membobin Ζ™ungiyar Atif Aslam Fans of 9ja. Allaah Ya bar Zumunci.

<••••••••••••••••••••••••••••>
  Ι§Γ£Δ±mΓ£Ε‹ KΙ§Γ’Ε‹ Ε˜Γ’Γ©Γ©Κ‚ <••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)