Jan hankali!!!
Kai da ka ke naman lada ka kiyayi fadar "Azumin nan akwai wahala azumin nan Rana, bana muna shan azumi da wahala kai azumin nan ina jigata da sauran makamancin wannan
Ka manta fadar Annabi cewan, Wanda ya azumta yana mai imani da neman lada an gafarta masa abinda ya gabata na zunuban sa?
To kai da ka ke farin ciki da Azumi da neman lada, bai kamata a samu wancan maganganu da mita daga gare ka ba.
Allah Ta'ala ya gafarta mana a wannan wata ya yarda damu
#Zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah