RAYUWA SAI DA LURA 4

🍁 *RAYUWA SAI DA LURA {04}*🍁

Kunci ko bakin ciki a RAYUWA wasu irin sauti ne da ke shiga cikin zuciyarka, suna tuna maka cewa fa ZUNUBBANKA sunyi yawa ka yawaita yin ISTIGFAARI. 

A duk lokacin da kaji haka acikin RAYUWARKA, sai ka godewa Allah kuma kayi gaggawar tuba tare da yawaita yin ISTIGFAARI .

Insha Allahu Sai Allah ya tafiyar maka da damuwarka kuma ya biya maka bukatunka tare da ji da kuma amsar Addu'o'inka. 

_*"Ya ALLAH kasa mudace da Alkhairi duniya da lahira, kuma kayiwa rayuwarmu Albarka."*_

✍🏻Rubutawa 
*Idris M Rismawy*
Rismawy86@gmail.com

Post a Comment (0)