TAMBAYA TA 60

*MEYASA KOMAI SAI ACE MALAMAN 'DARIQA, ALHALIN SU BASA DAMUWA DA AHLUS SUNNAH....?*
:
DAGA ZAUREN 
📘 *HISNUL-MUSLIM*📘
:
        *TAMBAYA*
Assalamu alaikum Inada tambya
Mesa komai sai ace Malam darika niba Yar darika bace kuma yan darika vasa damuwa da yan ahalissuna ko suyi xancensu amma ahalussuna tafia xancen darika komeyasa..?
.
Akwai darikoki Dari uku da sha uku mesa Ba,axancensu sai darikar tijjanawa
Acikin darikoki babu darika mafi muni.irin shi,a da qur,aniyuun ama bantaba ji anyi xancensu Ba ko meyasa?
Ni bana kowace darika inason amin bayanin ilolinsu dayawan korafi akansu ngd
:
     *AMSA*
Wa,alaikumussalam
A,a Ahlus sunnah salafiyun sunada adalci "suna ajjiye komai a inda yadace"
Ba kowana abu ake jinginama yan dariqa ba, se abinda suke kai ! Dan haka ba komai bane ake cewa 'yan dariqa sunyiba ! Se in sunyin ko kuma dama aqedarsuce ! !!
:
awannan qasar daria ukuce tafi tashe ! Kinga dariqa 310! Dasuka rage ba kowane yasan suba ! Idan aka meda hankali akansu, bawani amfani zeyiba sosai, amma idan aka ruguje ukun dasukafi sanuwa ! Kinga har sauran ma zasu rushe !
.
*kinga bansan shi'a da Qur'aninyun suna jingina kansu ga dariqaba se yau awajen ki, amma tabbas sunadaga cikin FIRQATU AL-ADALLA kuma basune mafiya sharribba, kwarijawa sunadaga cikin mafi sharri, haka masu kore Qaddara, da jabariya, da Ikhiwanul muslim*
.
Wadan nan duk ana magana akansu da sauran mabiya sayd qutb dasauran J.T.I da saurannsu.

Abinda yasa ake magana akan dariqy saboda bidi'ion cikinsu dayawa suke, akwai BIDI'A manya da qananu !
Manya manaya "Bautan qabari. Sujuda ma qabari, rada ma ALLAH sunan mata, cewa ana ganin ALLAH cewa wane ma ALLAH ne, neman agaji awajen shehunne Neman Aljanna da neman tsaru daga wuta awajen wasu ! Wuce gona dangane da sha'anin Annabi Sallallahu alaihi wa sallam!
.
Qananun:- sun hada da maulidi, wake wake, buga ganga, cakuduwa maza da mata, qari cikin sha'anin addini, daganin cewa Annabi Sallallahu alaihi wa sallam be cika addini ba, se suriqa qirqiro abu, sece bidi'a ce amma me kyau, duk dama Annabi Sallallahu alaihi wa sallam beyiba
.
Alhali ALLAH ya sanar damu ya kammala addinin sa..

Wadan na. Sunadaga cikin abinda yasa ake tsoratarwa ga bidi'a da yan BIDI'A....
Wallahu a,alam
➿➿➿➿➿➿➿
Masu buqatan kasancewa damu ta WhastApp
🔰🔰♻✳🔰🔰
+2348065523065
+2349039510396
〰〰〰〰〰〰〰
🆓facebook.com/hisnullmuslim

http://T.me/hisnulmuslim01

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
_______________________________________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri, yana da ladan wanda ya aikata alherin"...


Post a Comment (0)